Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 776: Line 776:
Wata sabuwar kuma ita ce, bayan wannan kashe-kashe da suke yi a junansu da korar junansu daga gidajensu, sai kuma ga shi idan wasu daga cikin 'yan uwansu Yahudawa sun fada hannayen abokan gabarsu a matsayin fursunonin yaki, sai kuma su zo suna fansar su da dukiyoyinsu, tare da cewa tun farko Allah ya hana su korar 'yan uwan nasu daga gidajensu, ya hana su su taimaka wa wasu makiyansa a kan yakar 'yan uwansu, amma ba su hana daga aikata hakan ba. Shi ne a nan Allah SWT yake zargin su da irin wannan danyen aikin nasu. Yaya za su ba da gaskiya da wani hukunci na Attaura, wanda shi ne fansar 'yan uwansu daga hannayen makiyansu, amma kuma su kafirce wa wasu hukunce-hukuncen, wadanda su ne (suka) hana kashe-kashe a junansu da fitar da juna daga gidajensu?!

Sannan sai Allah SWT ya fadi sakamakon duk mai aikata irin wadannan ayyuka da cewa,  
Sannan sai Allah SWT ya fadi sakamakon duk mai aikata irin wadannan ayyuka da cewa, yana tare da taɓewa a nan duniya, kuma ranar lahira zai gamu da matsananciyar azaba, domin duk irin abin da suke aikatawa Allah yana sane da shi, babu abin da yake ɓuya a gare shi.

pg91
Sannan Allah SWT ya nuna mana irin wadannan Yahudawa su ne wadanda suka yi musanyar rayuwar duniya da ta lahira, a dalilin kafirce wa shari'ar Allah da suka yi, don haka ba za a taɓa sassauta musu azaba ba ranar gobe ƙiyama, kuma babu wani mai kawo musu ɗauki ya ƙwace su daga azabar Allah.
 
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
 
# Girman haƙƙin iyaye, sannan haƙƙin da yake bi masa shi ne haƙƙin dangi da 'yan uwa na kusa, sannan hakkin maraya, wanda saboda ƙanƙantarsa da tsananin bukatarsa ga wanda zai kula shi, shi ne ya sa aka fara ambaton sa kafin a ambaci mabuƙaci, saboda shi mabukaci babba ne, zai iya kula da kansa ta hanyar aikin karfi, sabanin maraya.
# Duk wata al'umma da addini ɗaya ya haɗa ta, to tamkar jiki guda ne, shi ya sa a nan Allah ya ce, "Kada ku riƙa zubar da jininku, kuma kada ku riƙa fitar da kawunanku daga gidajenku."
# Ba ya halatta ga muminai su ƙulla yarjejeniya da wasu wadda ta ƙunshi warware yarjejeniyarsu da Allah ko ta ci karo da wata maslaha ta al'ummar Musulmi da sunan kare kai ko haɓaka tattalin arziki.
 
== Baqara 87-90 ==
 
# Kuma hakika Mun ba wa Musa Littafi, kuma Muka biyo bayansa da manzanni, kuma Mun bai wa Isa ɗan Maryam hujjoji bayyanannu, kuma Mun ƙarfafe shi da Ruhi mai tsarki. Ashe yanzu duk sa'adda wani manzo ya zo muku da abin da zukatanku ba sa so, sai ku yi girman kai, don haka sai ku ƙaryata wasu, kuma ku kashe wasu?  --[[Quran/2/87]]
# Suka ce kuma: "Zukatanmu rufaffu ne." A'a ba haka ba ne, Allah dai Ya la'ane su ne saboda kafircinsu, don haka kaɗan ne waɗanda suke yin imani. --[[Quran/2/88]]
# Yayin
 
pg93
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]