Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/106 why our Universe exists: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 37: Line 37:
|-
|-
|7
|7
|The current theory of how the Universe came into being can't explain the existence of the planets, stars and galaxies we see around us.
|The current [[theory]] of how the [[universe|Universe]] came into being can't explain the existence of the [[planets]], [[stars]] and [[galaxies]] we see around us.
|Ilimin da ake da shi a yanzu kan yadda sararin subhana ya samu ya gaza yin gamsasshen bayani kan yadda aka samar da duniyoyi da taurari da falaki da muke da su.
|Ilimin da ake da shi a yanzu kan yadda sararin subhana ya samu ya [[gaza]] yin [[gamsasshen]] bayani kan yadda aka samar da [[duniyoyi]] da [[taurari]] da [[falaki]] da muke da su.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-

Revision as of 00:24, 21 May 2025

# English Hausa Internal Source Link
1 Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
2 A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
3 Inside a laboratory nestled above the mist of the forests of South Dakota, A cikin wani ɗakin bincike da ke jihar South Dakota ta ƙasar Amurka, <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
4 scientists are searching for the answer to one of science's biggest questions: masana kimiyya sun duƙufa wajen samo amsar ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka shige wa ɗan'adam duhu: <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
5 why does our Universe exist? mene ne ya sa sarari da duniyarmu suka samu? <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
6 They are in a race for the answer with a separate team of Japanese scientists – who are several years ahead. Waɗannan masana na rige-rigen gano wannan amsa ne da wasu gungun masana kimiyya na ƙasar Japan - waɗanda suka fara irin wannan bincike shekaru da dama da suka gabata. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
7 The current theory of how the Universe came into being can't explain the existence of the planets, stars and galaxies we see around us. Ilimin da ake da shi a yanzu kan yadda sararin subhana ya samu ya gaza yin gamsasshen bayani kan yadda aka samar da duniyoyi da taurari da falaki da muke da su. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
8 Both teams are building detectors that study a sub-atomic particle called a neutrino in the hope of finding answers. Amma yanzu tawagogin biyu na masana kimiyya na samar da wata na'ura wadda za ta tantance ƙananan abubuwan da suka gaza girman ƙwayar zarra waɗanda ake kira 'neutrino' a turance, da fatan cewa za su samo amsoshin waɗannan abubuwa da suka shige wa ɗan'adam duhu. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
9 The US-led international collaboration is hoping the answer lies deep underground, in the aptly named Deep Underground Neutrino Experiment (Dune). Yanzu tawagar biyu ƙarƙashin jagorancin Amurka na ƙoƙarin haɗa kai domin samo amsar da ake tunanin tana cikin waɗannan ƙananan ƙwayoyin zarra na Neutrino, binciken da aka yi wa laƙabi da Deep Underground Neutrino Experiment (Dune). <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
10 The scientists will travel 1,500 metres below the surface into three vast underground caverns. Such is the scale that construction crews and their bulldozers seem like small plastic toys by comparison. Masana kimiyyar za su shig wasu manya-manyan kogo guda uku masu zurfin mita 1,500 a ƙarƙashin ƙasa. Idan mutum ya gani zai hangi manyan motocin haƙa kogon tamkar ƙananan motocin roba na wasan yara. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
11 The science director of this facility, Dr Jaret Heise describes the giant caves as "cathedrals to science". Shugaban wannan cibiyar binciken, Dr Jaret Heise ya bayyana kogon uku a matsayin "wuraren halwar bincike". <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
12 Dr Heise has been involved the construction of these caverns at the Sanford Underground Research Facility (Surf) for nearly ten years. Dr Heise ya kasance cikin masu jagorantar haƙa waɗannan kogo na ƙarƙashin ƙasa tsawon kimanin shekara 10 da suka gabata. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
13 They seal Dune off from the noise and radiation from the world above. Now, Dune is now ready for the next stage. Kogunan za su kange cibiyar binciken daga duk wata hayaniya da ƙarfin lantarki da ke cikin iska da ke sahwagi a sararin duniya. A yanzu cibiyar binciken ta kai wani mataki. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
14 "We are poised to build the detector that will change our understanding of the Universe with instruments that will be deployed by a collaboration of more than 1,400 scientists from 35 countries who are eager to answer the question of why we exist," he says. Heise ya ce "mun ci alwashin gina cibiyar bincike da za ta sauya masanaiyar da muke da ita kan falaki ta hanyar amfani da wasu na'urori, waɗanda masana kimiyya fiye da 1,400 daga ƙasashe 35 za su yi amfani da su domin amsa tambayar: dalilin da ya sa aka halicce mu." <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
15 When the Universe was created two kinds of particles were created: matter – from which stars, planets and everything around us are made – and, in equal amounts, antimatter, matter's exact opposite. A lokacin da sarari da duniya za su samu, abubuwa biyu ne suka wanzu: wato ɓurɓushi - wanda daga gare shi ne duniyoyi da taurari da kuma duk abin da muke amfani da shi suka samu - sai kuma akasinsu, shi ma gwargwadon yawan ɓurɓushin da suka samar da duniyoyi da taurari. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
16 Theoretically the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are. A kimiyyance ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
17 Scientists believe that the answer to understanding why matter won – and we exist – lies in studying a particle called the neutrino and its antimatter opposite, the anti-neutrino. Masana kimiyya na ganin cewa sirrin gane dalilin da ya sa abubuwan da suka samar da duniyoyi suka yi galaba - har ɗan'adam ya wanzu - na cikin binciken da za a yi kan ƙwayoyin zarra na neutrino da kuma kishiyarta, wato anti-neutrino. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
18 They will be firing beams of both kinds of particles from deep underground in Illinois to the detectors at South Dakota, 800 miles away. Masanan za su riƙa haska wani haske ƙunshe da ƙwayoyin zarran daga cibiyar binciƙe da ke can cikin ƙarƙashin ƙasa a Illinois zuwa ga na'urorin da za su ɗanfara da su a jihar South Dakota, wadda ke da nisan mil 800. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
19 Dune is an international collaboration, involving 1,400 scientists from thirty countries. Among them is Dr Kate Shaw from Sussex University, who told me that the discoveries in store will be "transformative" to our understanding of the Universe and humanity's view of itself. Wannan bincike haɗin gwiwa ne na masana kimiyya 1,400 daga ƙasashe 30. Cikin su akwai Dr Kate Shaw daga Jami'ar Sussex a Birtaniya wadda ta shaida wa BBC cewa sakamakon da za a samu zai sauya fahimtarmu game da sammai da ƙassai da kuma ilimin ɗan'adam game da su. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
20 "It is really exciting that we are here now with the technology, with the engineering, with the computer software skills to really be able to attack these big questions," she said. Ta ce: "Abin sha'awa ne yadda a yanzu muke da fasaha da ƙirƙire-kirƙire da kuma ilimin kwamfuta da za mu yi koƙarin warware wannan ilimi da ke a duhu." <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
21 Half a world away, Japanese scientists are using shining golden globes to search for the same answers. A can ɗaya ɓarin na duniya, masana kimiyya na ƙasar Japan na amfani da wasu ƙway-ƙwayan wuta masu ƙyalli na launin zinare wajen gano wannan ilimi. <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>