Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/106 why our Universe exists: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 77: Line 77:
|-
|-
|15
|15
|When the Universe was created two kinds of particles were created: matter – from which stars, planets and everything around us are made – and, in equal amounts, antimatter, matter's exact opposite.
|When the Universe was created two kinds of particles were created: [[matter]] – from which stars, planets and everything around us are made – and, in equal amounts, antimatter, matter's exact opposite.
|A lokacin da sarari da duniya za su samu, abubuwa biyu ne suka wanzu: wato ɓurɓushi - wanda daga gare shi ne duniyoyi da taurari da kuma duk abin da muke amfani da shi suka samu - sai kuma akasinsu, shi ma gwargwadon yawan ɓurɓushin da suka samar da duniyoyi da taurari.
|A lokacin da sarari da duniya za su samu, abubuwa biyu ne suka [[wanzu]]: wato [[ɓurɓushi]] - wanda daga gare shi ne duniyoyi da taurari da kuma duk abin da muke amfani da shi suka samu - sai kuma akasinsu, shi ma gwargwadon yawan ɓurɓushin da suka samar da duniyoyi da taurari.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|16
|16
|Theoretically the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.
|[[theoretically|Theoretically]] the two should have [[neutralize|cancelled each other out]], leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.
|A kimiyyance ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu.
|A [[kimiyyance]] ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
Line 92: Line 92:
|-
|-
|18
|18
|They will be firing beams of both kinds of particles from deep underground in Illinois to the detectors at South Dakota, 800 miles away.
|They will be firing beams of both kinds of particles from deep underground in Illinois to the detectors at South Dakota, 800 [[miles]] away.
|Masanan za su riƙa haska wani haske ƙunshe da ƙwayoyin zarran daga cibiyar binciƙe da ke can cikin ƙarƙashin ƙasa a Illinois zuwa ga na'urorin da za su ɗanfara da su a jihar South Dakota, wadda ke da nisan mil 800.
|Masanan za su riƙa haska wani haske ƙunshe da ƙwayoyin zarran daga cibiyar binciƙe da ke can cikin ƙarƙashin ƙasa a Illinois zuwa ga na'urorin da za su ɗanfara da su a jihar South Dakota, wadda ke da nisan mil 800.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|19
|19
|Dune is an international collaboration, involving 1,400 scientists from thirty countries. Among them is Dr Kate Shaw from Sussex University, who told me that the discoveries in store will be "transformative" to our understanding of the Universe and humanity's view of itself.
|Dune is an international collaboration, involving 1,400 scientists from thirty countries. Among them is Dr Kate Shaw from Sussex University, who told me that the [[discoveries]] in store will be "[[transformative]]" to our understanding of the Universe and humanity's view of itself.
|Wannan bincike haɗin gwiwa ne na masana kimiyya 1,400 daga ƙasashe 30. Cikin su akwai Dr Kate Shaw daga Jami'ar Sussex a Birtaniya wadda ta shaida wa BBC cewa sakamakon da za a samu zai sauya fahimtarmu game da sammai da ƙassai da kuma ilimin ɗan'adam game da su.
|Wannan bincike haɗin gwiwa ne na masana kimiyya 1,400 daga ƙasashe 30. Cikin su akwai Dr Kate Shaw daga Jami'ar Sussex a Birtaniya wadda ta shaida wa BBC cewa [[sakamakon]] da za a samu zai sauya fahimtarmu game da sammai da ƙassai da kuma ilimin ɗan'adam game da su.