Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zahiri: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Hausa == === Noun / Suna === {{suna|zahiri|zahirai}} ''m''Category:Masculine gender Hausa nouns. zahira = <abbr title="feminin..."

No edit summary
Line 3: Line 3:
{{suna|zahiri|zahirai}}
{{suna|zahiri|zahirai}}
''m''[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]. [[zahira]] = ''f''
''m''[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]. [[zahira]] = ''f''
# the [[reality]], in [[truth]], actually <> [[haƙiƙa]] ko [[gaskiya]]r abu
# the [[reality]], in [[truth]], actually <> [[haƙiƙa]] ko [[gaskiya]]r abu.

===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[zahiri]]===
# [[zahiri]]. <>  [[Literally]], [[both physical]], [[literal]], [[literally]], [[material]], [[natural]], [[physical]], [[physically]], [[real]], [[reality]], [[unbreakable]], [[visible]].
## ''(Ishaya 55:7) Jehobah zai kula da bukatunsu, na zahiri da na ruhaniya.—Matta 6:33. <> (Isaiah 55:7) Jehovah would take care of their needs, both physical and spiritual.—Matthew 6:33. |  [[both physical]]
## ''Kamar yadda yake ‘ciyar’ da kansa, ya kamata miji ya zama mai yi wa matarsa tanadi mai kyau, a zahiri, a hankali, da kuma na ruhaniya. <> Just as he “feeds” himself, a husband ought to be a good provider for his wife—physically, emotionally, and spiritually. |  [[physically]]
## ''Shin al’ummar Isra’ila ta zahiri za ta tanadar da cikakken adadin Isra’ilawa na ruhaniya guda 144,000, waɗanda za su zama sashe na biyu na zuriyar Ibrahim? <> Would the nation of natural Israel produce the full number of 144,000 spiritual Israelites who would become the secondary part of Abraham’s seed? |  [[natural]]
## ''15, 16. (a) Wane tabbaci ne da akwai cewa Jehovah ya kāre rukunin masu bauta masa a zahiri? <> 15, 16. (a) What evidence is there that Jehovah has provided physical protection for his worshipers as a group? |  [[physical]]
## ''5 Kamar yadda muka sani, ba a karya dokokin Jehovah na zahiri. <> 5 As we know, Jehovah’s physical laws are unbreakable. |  [[unbreakable]]
## ''Sau da yawa ana bayana “tsutsotsi da ba sa mutuwa” da wahala na dindindin da zai shafi waɗanda suke Jahannama; kuma ‘wutan da ba a kashewa,’ na nufin azaba na zahiri da za su sha.” <> Often ‘the worm that does not die’ is explained as the eternal remorse felt by those in hell; and the ‘fire which is not quenched,’ as their physical pain.” |  [[physical]]
## ''Menene ma’ana ta zahiri ta kalmar Helenanci na “tsawon jimrewa,” kuma menene kalmar take nufi? <> What is the literal meaning of the Greek word for “long-suffering,” and what does the word denote? |  [[literal]]
## ''6:33) Wannan yana nufin mu yi wadar zuci ga tanadi na zahiri da aka mana kuma mu sa hidimar Allah farko a rayuwarmu.—Ibran. <> 6:33) This means that we remain content with our material provisions and give God’s service the first place in our life.—Heb. |  [[material]]
## ''4 Dukan waɗannan koyarwa na addinai ra’ayin iri ɗaya ne—cewa wani ɓangaren jikinmu yana tsira bayan mutuwar jiki na zahiri. <> 4 Such religious teachings all share one basic idea—that some part of us survives the death of the physical body. |  [[physical]]
## ''18 Sa’ad da Yesu yake kafa jibin, bai yi wata mu’ujiza ba, ya canza isharar zuwa jikinsa da jininsa na zahiri. <> 18 When instituting this meal, Jesus did not perform a miracle, changing the emblems into his literal flesh and blood. |  [[literal]]
## ''(Zabura 34:20) Wannan surar ta sami cika na zahiri a Yesu. <> (Psalm 34:20) That verse had a literal fulfillment in the case of Jesus. |  [[literal]]
## ''• Wane kamani da ke tsakanin girma a zahiri da ta ruhaniya ne Yesu ya nanata? <> • What similarity between literal and spiritual growth did Jesus emphasize? |  [[literal]]
## ''Saboda haka, Yesu ya sani cewa ciwo da ta yi ya sa ta wahala, wataƙila ta sha azaba mai tsanani ta zahiri da ta zuciya. <> Thus, Jesus acknowledged that her illness had caused her suffering, perhaps severe physical and emotional pain. |  [[physical]]
## ''• Ta yaya gaskiya ta bayyana a zahiri ta wurin Yesu Kristi? <> • How did the truth become reality by means of Jesus Christ? |  [[reality]]
## ''Kada dattawa su amince da irin wannan muguwar koyarwa da tasiri, kuma ba Kirista da yake bukata ya yi fasikanci na ruhaniya da na zahiri ko kuma sa hannu cikin bautar gumaka domin ya fahimta cewa “zurfafan al’amura na Shaiɗan” gabaki ɗaya na mugunta ne. <> Overseers dare not yield to such wicked teaching and influence, and no Christian needs to commit spiritual and physical fornication or to engage in idolatry in order to realize that the “deep things of Satan” are totally evil. |  [[physical]]
## ''Kamar yadda Jehobah ya tsane zina ta zahiri haka ya tsane zina ta ruhaniya. <> Jehovah hates spiritual adultery, just as he hates physical adultery. |  [[physical]]
## ''A lokacin, “abinci irin na adaras” zai haɗa da abinci na zahiri a yalwace. <> Then, the “banquet of well-oiled dishes” will include physical food in abundance. |  [[physical]]
## ''Kalmar Helenanci da sau da yawa ake juya “ta’aziyya” a cikin Littafi Mai Tsarki a zahiri tana nufin “jawo mutumin gefenka.” <> The Greek word often rendered “comfort” in the Bible literally means “a calling to one’s side.” |  [[literally]]
## ''Wace albarka ke jiranmu idan mun ci gaba da riƙe ɗabi’a mai girma na tsabta—a zahiri, a ɗabi’a, da kuma a ruhaniya? <> What blessings await us if we continue to maintain a high standard of cleanness—physically, morally, and spiritually? |  [[physically]]
## ''Sai ta sake yin addu’a, kuma ta yi tunani cewa Allah ya yi mata tanadi na ruhaniya a wurin taron gundumar, don hakan babu shakka zai yi mata tanadi na zahiri. <> Again she prayed, and she reflected on the fact that God had provided for her spiritually at the convention, so he could surely also provide for her physically. |  [[physically]]
## ''17 Kristi ba zai dauki jininsa na zahiri zuwa sama ba. <> 17 Christ could not take his literal blood into heaven. |  [[literal]]
## ''10 Ba za mu iya tsayayya wa Shaiɗan da miyagun aljanunsa ba da ƙarfinmu na zahiri ko kuma na hankali. <> 10 We cannot resist Satan and his wicked angels in our own strength, whether physical or mental. |  [[physical]]
## ''18 A zahiri an jawo miliyoyin kifaye na alama daga teku na ’yan adam zuwa ikilisiyar Jehobah a zamanin nan. <> 18 Literally millions of symbolic fish from the sea of humanity have been attracted to Jehovah’s congregation in modern times. |  [[Literally]]
## ''24:3) Za a ba su alama na zahiri domin waɗanda suke duniya ba za su ga bayyanuwar Kristi a ikon Mulki a zahiri ba. <> 24:3) A visible sign would be provided in view of the fact that Christ’s presence in Kingdom power would be invisible to those on earth. |  [[visible]]
## ''Muna haɗuwa da mutane sa’ad da muke wa’azi gida-gida, mukan taimaka musu su fahimta cewa Mulkin Allah gwamnati ce ta zahiri da za ta kawo canje-canje masu kyau a duniya. <> In our door-to-door ministry, we often refer to this prayer to help householders understand that God’s Kingdom is a real government