Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 25: Line 25:
=== 18:3 ===
=== 18:3 ===
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_3.png" width="100%"/></html>
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_3.png" width="100%"/></html>
3 Makitheena feehi abada
3 In which they will remain forever
3 Sunã mãsu zama a cikinta har abada.
3 Sunã mãsu zama a cikinta har abada.

Line 31: Line 36:
=== 18:4 ===
=== 18:4 ===
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_4.png" width="100%"/></html>
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_4.png" width="100%"/></html>
4 Wayunthira allatheena qalooittakhatha Allahu walada
4 And to warn those who say, " Allah has taken a son."
4 Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda(6) suka ce: "Allah yanã da ɗa."
4 Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda(6) suka ce: "Allah yanã da ɗa."

=== 18:5 ===
=== 18:5 ===
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_5.png" width="100%"/></html>
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_5.png" width="100%"/></html>
5 Ma lahum bihi min AAilmin walali-aba-ihim kaburat kalimatan takhruju min afwahihimin yaqooloona illa kathiba
5 They have no knowledge of it, nor had their fathers. Grave is the word that comes out of their mouths; they speak not except a lie.
5 Ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyãyensu bã su da shi, abin da ke fita daga bãkunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! Ba su faɗan kõme fãce ƙarya.
5 Ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyãyensu bã su da shi, abin da ke fita daga bãkunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! Ba su faɗan kõme fãce ƙarya.
=== 18:6 ===
<html><img align=right src="http://c00022506.cdn1.cloudfiles.rackspacecloud.com/18_6.png" width="100%"/></html>
6 FalaAAallaka bakhiAAun nafsaka AAalaatharihim in lam yu/minoo bihatha alhadeethiasafa
6 Then perhaps you would kill yourself through grief over them, [O Muhammad], if they do not believe in this message, [and] out of sorrow.

6 To, kã yi kusa ka halaka ranka a gurabbansu, wai dõmin ba su yi ĩmãni da wannan lãbãri ba sabõda baƙin ciki.
6 To, kã yi kusa ka halaka ranka a gurabbansu, wai dõmin ba su yi ĩmãni da wannan lãbãri ba sabõda baƙin ciki.