More actions
No edit summary |
|||
Line 6: | Line 6: | ||
#: ''I am at loss for '''words''' <> na rasa abin da zan ce.'' | #: ''I am at loss for '''words''' <> na rasa abin da zan ce.'' | ||
#[[alƙawari]] <> A word is a [[promise]] given to someone. | #[[alƙawari]] <> A word is a [[promise]] given to someone. | ||
# 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata | # gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata | ||
#: ''Can I have a '''word''' with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?'' | #: ''Can I have a '''word''' with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?'' | ||
# [[labari]], [[bushara]] a kan wani abu <> [[news]] | # [[labari]], [[bushara]] a kan wani abu <> [[news]] |
Revision as of 21:15, 28 March 2016
Noun
- kalma
- mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
- I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
- alƙawari <> A word is a promise given to someone.
- gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
- Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
- labari, bushara a kan wani abu <> news
- Mun sami labari cewa mutane uku ne a bankin <> We have word that there are three people at the bank.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
- You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.