More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Suna == | == Suna == | ||
{{suna|kisa|kashe-kashe}} | {{suna|kisa|kashe-kashe}} | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] Verbal noun of [[kashe]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] ''Verbal noun of [[kashe]]'' | ||
# [[haddasa]] salwantar rai; [[kisan-kai]], [[kisan gilla]], watau haddasa mutuwar wani <> [[murder]], [[kill]]ing, [[homocide]] | # [[haddasa]] salwantar rai; [[kisan-kai]], [[kisan gilla]], watau haddasa mutuwar wani <> [[murder]], [[kill]]ing, [[homocide]] | ||
# '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship | # '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship |
Revision as of 23:49, 30 April 2016
Suna
m Verbal noun of kashe
- haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
- kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
- kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
- kisan goro - sabawa da cin goro.
- kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
- kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki. <> secret persecution.
Related
- capital punishment (hukuncin kisa)