More actions
Created page with "== Suna == <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # ɗan tudun baya tsakanin. kafaɗu har ya sa mutum ya dan rankwafa in yana taf..." |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
# '''Doron''' wuya = dokin wuya. | # '''Doron''' wuya = dokin wuya. | ||
# '''Doron''' ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lank washe. <> Bent posture of back. | # '''Doron''' ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lank washe. <> Bent posture of back. | ||
[[Category:TODO]] |
Revision as of 02:02, 29 May 2016
Suna
m
- ɗan tudun baya tsakanin. kafaɗu har ya sa mutum ya dan rankwafa in yana tafiya.
- tsirin baya irin na rakumi ko zabo.
- Doron rakumi duk tozo ne.
- gadon baya.
- rankwafar da abu don samansa ya yi bayan zabo.
- Ana yin doro a rufin daki don kada ruwan sama ya taru.
- Magana: Doron mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da.
- Ya yi maka doron mage.
- Doron wuya = dokin wuya.
- Doron ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lank washe. <> Bent posture of back.