More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 16: | Line 16: | ||
# [[labbati]] | # [[labbati]] | ||
# '''Doron''' [[ƙasa]] = surface, on top of, on the face of the [[earth]] | # '''Doron''' [[ƙasa]] = surface, on top of, on the face of the [[earth]] | ||
#: ''Mune mu ka sanya abinda ya ke kan '''doron kasa''' <> We have made that which is '''on the (surface of the)''' earth'' | #: ''Mune mu ka sanya abinda ya ke kan '''doron kasa''' <> We have made that which is '''on the (surface of the)''' earth'' (Quran 18:7) | ||
#: '' Gyaren da ya mayar da kan ruwa kamar '''doron kasa''' [http://www.bbc.com/hausa/vert_earth/2016/01/160106_vert_earth_forget_walking_on_water_this_insect_jumps_on_it] <> Forget walking on water, this pygmy mole cricket insect jumps '''on it'''. [http://www.bbc.co.uk/earth/story/20160106-forget-walking-on-water-the-pygmy-mole-cricket-jumps-on-it] '' | #: '' Gyaren da ya mayar da kan ruwa kamar '''doron kasa''' [http://www.bbc.com/hausa/vert_earth/2016/01/160106_vert_earth_forget_walking_on_water_this_insect_jumps_on_it] <> Forget walking on water, this pygmy mole cricket insect jumps '''on it'''. [http://www.bbc.co.uk/earth/story/20160106-forget-walking-on-water-the-pygmy-mole-cricket-jumps-on-it] '' | ||
Revision as of 04:32, 29 May 2016
Suna
m
- ɗan tudun baya tsakanin kafaɗu har ya sa mutum ya ɗan ranƙwafa in yana tafiya. Wani tozo da ke fitowa a bayan mutum a sakamakon wata cuta <> Bent posture of back.
- Synonym: ƙusumbi
- tsirin baya irin na raƙumi ko zabo.
- Doron raƙumi duk tozo ne.
- gadon baya; shimfiɗar da ake ɗorawa sirdi bayan an ɗaura shi
- Synonym: jalala
- Doron magana = haƙiƙanin yadda maganar take <> the fact of the matter; the reality or truth, what it is actually
- ranƙwafar da abu don samansa ya yi bayan zabo.
- Ana yin doro a rufin ɗaki don kada ruwan sama ya taru.
- Magana: Doron mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da; watau kauce wa abu ko ƙin ba da amsar tambaya. <> deflecting, deviating from the original topic
- Ya yi maka doron mage.
- Doron wuya = dokin wuya.
- Doron ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lanƙwashe.
- Doron hanya = tsakiyar hanya <> the middle of the road, the middle path
- labbati
- Doron ƙasa = surface, on top of, on the face of the earth
Suna 2
Jam'i |
f
- wani irin wasa na hauri da ƙafa
- Synonym: mangare