Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lamba: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 9: Line 9:
#: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.''
#: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.''
# alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
# alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
#: Lambar motarsa daban take da ta kow.
#: ''Lambar motarsa daban take da ta kowo.''
#: An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
#: ''An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.''
#: Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
#: ''Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!''


=== Derived Terms ===
=== Derived Terms ===

Revision as of 23:27, 2 August 2016

Suna / Noun

Tilo
lamba

Jam'i
lambobi

Singular
number

Plural
numbers

f

  1. alamar lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
  2. yawa <> amount, size
    The number of boys in the class is 20 <> Yawan yara cikin ajin ya kai ashirin.
  3. tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. <> vaccination, immunization
    An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
  4. alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
    Lambar motarsa daban take da ta kowo.
    An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
    Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!

Derived Terms

  1. lambar mota <> license plate number

Verb

  1. to license a car <> yi wa mota lamba
  2. to pressurize <> matsa wa lamba