More actions
No edit summary Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary Tags: Mobile edit Mobile web edit |
||
Line 1: | Line 1: | ||
# beat {{syn|duka}} | # beat <> yin duka da sanda ko wani abu. {{syn|duka}} | ||
# ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi. | |||
# jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi | |||
# ya buga hatimi, watau ya sa tambari | |||
# ya buga sammako, watau ya yi asubanci. | |||
# Yin ɗab'i | |||
#: ''Sun buga jarida.'' | |||
# Yin Magana da Wani tarho. <> to dial someone's phone | |||
#: ya buga masa Waya. (Sabunta) ya ta Bugu da Giya, watau ya yi Maye | |||
# [[kila]] | # [[kila]] |
Revision as of 18:13, 22 September 2016
- beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
- Synonym: duka
- ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
- jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
- ya buga hatimi, watau ya sa tambari
- ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
- Yin ɗab'i
- Sun buga jarida.
- Yin Magana da Wani tarho. <> to dial someone's phone
- ya buga masa Waya. (Sabunta) ya ta Bugu da Giya, watau ya yi Maye
- kila