Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gari: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 5: Line 5:
#[[flour]], [[grain]]s - [[niƙaƙƙe]] ko [[dakakke]]n [[hatsi]]
#[[flour]], [[grain]]s - [[niƙaƙƙe]] ko [[dakakke]]n [[hatsi]]
# [[garin yaƙi]] - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
# [[garin yaƙi]] - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
# [[raba gari]] - [[faɗa]] ko [[ɓatawa]].
# [[raba gari]] - [[faɗa]] ko [[ɓatawa]]. <> [[quitting]], [[withdrawing]], [[part]] ways
#: '' Burundi ta kada kuri'ar raba gari da ICC [http://www.dw.com/ha/burundi-ta-kada-kuriar-raba-gari-da-icc/av-36047136] <> Burundi has voted in support of a withdrawal from the International Criminal Court (ICC) [http://www.aljazeera.com/news/2016/10/burundi-moves-quit-international-criminal-court-161012132153065.html]  ''
{{-}}
{{-}}
== Noun 2 ==
== Noun 2 ==

Revision as of 13:49, 30 October 2016

Noun 1

Tilo
gari

Jam'i
babu (none)

gari <> grain

m

  1. flour, grains - niƙaƙƙe ko dakakken hatsi
  2. garin yaƙi - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
  3. raba gari - faɗa ko ɓatawa. <> quitting, withdrawing, part ways
    Burundi ta kada kuri'ar raba gari da ICC [1] <> Burundi has voted in support of a withdrawal from the International Criminal Court (ICC) [2]


Noun 2

Tilo
gari

Jam'i
garuruwa or garuruka

m

  1. town, city <> wurin da mutane suka zauna suka yi gidaje.
  2. a type of fish <> wani irin kifi

Derived terms