More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
{{verb2|bring|brings|brought|brought|bringing}} | {{verb2|bring|brings|brought|brought|bringing}} | ||
# [[kawo]] | # [[kawo]] | ||
#: ''she '''brought''' us some water <> ta '''kawo''' mana ruwa.'' | |||
# [[bring forth]] <> [[haifa]]; | # [[bring forth]] <> [[haifa]]; | ||
# [[bring about]] <> [[sa]]; | # [[bring about]] <> [[sa]], [[jawo]]; | ||
# [[bring up]], [[upbringing]] - to raise children <> yi tarbiyyar yara | #: ''reckless spending is what '''brought about''' his bankruptcy <> yawan kashe-kashen kuɗinsa ne '''ya jawo''' karayar arzikinsa.'' | ||
#: ''We elected him because he will '''bring about''' many changes <> Mun zaɓe shi ne saboda zai '''sa''' canje-canje da yawa.'' | |||
#: '''''Bring about''' peace <> '''Wanzartar da''' zaman lafiya.'' | |||
# bring back <> dawo da | |||
# [[bring out]] / [[bring to light]] <> [[fito]] da abu fili | |||
#: ''the investigation '''brought to light''' the true facts of the case <> binciken '''ya fito da''' gaskiyar lamarin a fili.'' | |||
# [[bring up]], [[upbringing]] - to [[raise]] children <> yi tarbiyyar yara, [[reno]] / [[raino]]; [[ta da]] / [[ta do]] da magana. | |||
# [[bring forward]] - (idiomatic) To call up for consideration. To make something happen earlier than originally planned. <> sake rubuta jimlar lissafin shafin baya; kawo ko [[ja]]/[[jawo]] abu baya. | # [[bring forward]] - (idiomatic) To call up for consideration. To make something happen earlier than originally planned. <> sake rubuta jimlar lissafin shafin baya; kawo ko [[ja]]/[[jawo]] abu baya. | ||
#: ''The meeting has been '''brought forward''' one day. <> An '''jawo''' ranar mitin ɗin rana guda.'' | #: ''The meeting has been '''brought forward''' one day. <> An '''jawo''' ranar mitin ɗin rana guda.'' | ||
# He '''[[brought]]''' it upon himself <> Ya yi wa kansa = Ya jawo wa kansa. | # He '''[[brought]]''' it upon himself <> Ya yi wa kansa = Ya jawo wa kansa. |