Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

suna: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 7: Line 7:
#: Audu ya sa wa motarsa '''suna'''.
#: Audu ya sa wa motarsa '''suna'''.
# bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
# bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
#: Bikin '''suna''' <> Naming ceremony
#: Bikin '''suna''' <> Naming [[ceremony]]
# [[shahara]] ko/or [[mashahuri]] ([[famous]], [[reputation]])
# [[shahara]] ko/or [[mashahuri]] ([[famous]], [[reputation]])
#: [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] ya yi '''suna''' wajen harkar [http://hausafilms.tv/start fina-finai].
#: [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] ya yi '''suna''' wajen harkar [http://hausafilms.tv/start fina-finai].
# [[isimi]] (na kalma)
# [[isimi]] (na kalma) <> {{cx|grammar}} [[noun]].


== English ==
== English ==

Revision as of 23:20, 9 December 2016

Hausa

Suna (n, m)

Singular
suna

Plural
sunaye

  1. kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu.
    Kana da suna? <> Do you have a name?
  2. adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya
    Audu ya sa wa motarsa suna.
  3. bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
    Bikin suna <> Naming ceremony
  4. shahara ko/or mashahuri (famous, reputation)
    Ali Nuhu ya yi suna wajen harkar fina-finai.
  5. isimi (na kalma) <> (grammar) noun.

English

Noun

Singular
name

Plural
names

  1. A name is what a person, place, or thing is called or how it is identified.
    My name is Jack. <> Suna na Jack
    The party's name is APC <> Sunar ƙungiyar APC.

Synonyms

  1. label
  2. tag
  3. handle
    What's your Twitter handle? <> Meye sunanka na Twitter?
  4. brand
  5. alias

Related

  1. noun