More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
*[[emotional]] | *[[emotional]] | ||
[[Category:Emotions]] | |||
[[Category:Emotions |
Revision as of 19:11, 28 August 2016
Noun
- A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu [1]
- Loss is a powerful emotion. <> Rashi shauƙi ne mai matuƙa.