More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
# sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp. | # sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp. | ||
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira. | # '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira. | ||
# '''[[sanyin jiki]]'''; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]] {{syn|kasala}} | # '''[[sanyin jiki]]''' ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]], [[slowness]], [[sluggish]]. {{syn|kasala}} | ||
#: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.'' | #: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.'' | ||
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace. | # erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace. | ||
Line 16: | Line 16: | ||
# [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD. | # [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD. | ||
# {{cx|expression}} ''Jikina ya yi '''sanyi''' <> My heart sank.'' | # {{cx|expression}} ''Jikina ya yi '''sanyi''' <> My heart sank.'' | ||
# {{cx|idiomatic}} Sanyin gwiwa. <> Losing hope. | |||
[[Category:Weather]] | [[Category:Weather]] |
Revision as of 12:25, 26 December 2016
Noun/Adjective
Jam'i |
Positive |
Comparative |
Superlative |
m
- ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
- danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
- Ruwan sanyi <> Cold water.
- sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
- ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
- sanyin jiki ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic, slowness, sluggish.
- Synonym: kasala
- Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
- erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
- mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble.
- sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
- ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
- (expression) Jikina ya yi sanyi <> My heart sank.
- (idiomatic) Sanyin gwiwa. <> Losing hope.