Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

comet: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === <html> <center><audio controls><source src="https://ssl.gstatic.com/dictionary/static/sounds/de/0/comet.mp3" type="audio/mpeg"></audio>..."
 
No edit summary
Line 10: Line 10:
#An object in outer space in an [[orbit]] that has dust surrounding its main mass, including a tail formed from gas from the comet.
#An object in outer space in an [[orbit]] that has dust surrounding its main mass, including a tail formed from gas from the comet.
#:''I could see the bright blue '''comet''' passing my window at night.''
#:''I could see the bright blue '''comet''' passing my window at night.''
#: ''Tun ina yaro dan karami nake sha’awan kwanciya rigingine a kasa, cikin duhun daren karkara irin ta Afirka, ina lura da [[taurari]]n da ke warwatse suna ta kyalli a cikin sama. Wasu lokuta in yi ta tunanin ina cewa, "ina ma a ce ni tsuntsu ne in rika tashi ina shawagi a sama, in ma ta kama, in samu karin fika-fikai da za su riskar da ni ga [[tauraro]] mafi kusanci da ni!" Na tuna sa'adda nake dan shekaru shida ko bakwai, na taba lura da wani [[tauraro]] da ya keto daga sama, mai dogon wutsiya, sai kace wata doguwar sanda. “Me ye wannan kuma?”, na tambaya. Sai gwaggo na tayi caraf da amsa: “wata '''[[tauraruwa]] ce [[mai wutsiya]]''', kuma hakan na nufin wani mummunar abu zai faru kenan”. [http://kimiyyah.blogspot.com/2011/11/fahimta-ta-kan-fannin-ilmin-sararin.html]''