More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 18: | Line 18: | ||
#: ''If you are '''lucky''' to see him, greet him for me. <> Idan ka '''yi katarin''' ganinsa, ka gaishe min shi.'' | #: ''If you are '''lucky''' to see him, greet him for me. <> Idan ka '''yi katarin''' ganinsa, ka gaishe min shi.'' | ||
#: ''It was really '''lucky''' that a policeman appeared at that very moment. <> An '''yi gam-da-Katar''' wani ɗan sanda ya ɓullo daidai lokacin.'' | #: ''It was really '''lucky''' that a policeman appeared at that very moment. <> An '''yi gam-da-Katar''' wani ɗan sanda ya ɓullo daidai lokacin.'' | ||
=== Related words === | |||
*[[luck]] | |||
*[[luckily]] |
Revision as of 22:44, 15 January 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If you are lucky, you have a lot of luck. <> taki sa'a, yi sa'a, mai sa'a.
- He was lucky to have found some money on the road. <> Ya taki sa'a ya tsinci kuɗi a hanya.
- We were lucky he was still around when we arrived. <> An yi sa'a yana nan lokacin da muka iso.
- He had a lucky day. <> Ya sami rana mai sa'a.
- If something is lucky, it gives you luck. <> abin da ke bada sa'a.
- Today I have three tests, so I'm wearing my lucky hat.
- (in avoiding negative events) be lucky <> yi arziki. mai arziki.
- He was lucky that he didn't get hurt. <> Ya yi arziki da bai ji ciwo ba.
- (by coincidence) be lucky <> yi gam-da-Katar / yi katari, yi dace.
- If you are lucky to see him, greet him for me. <> Idan ka yi katarin ganinsa, ka gaishe min shi.
- It was really lucky that a policeman appeared at that very moment. <> An yi gam-da-Katar wani ɗan sanda ya ɓullo daidai lokacin.