More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 585: | Line 585: | ||
##[[disheveled]], untidy (hair, clothes, arrangement of teeth). | ##[[disheveled]], untidy (hair, clothes, arrangement of teeth). | ||
##open and fixed (especially eyes), showing no fear, embarrassment, or shame ([[unabashed]]). | ##open and fixed (especially eyes), showing no fear, embarrassment, or shame ([[unabashed]]). | ||
== Mon Jun 5th 2017 == | |||
==1 http://hausadictionary.com/dagura== | |||
==Verb== | |||
[[dagura]] | [[dagure]] | [[daguri]] | [[daguro]] | |||
# to [[gnaw]] at. <> gaigayar abu da haƙora. | |||
# [[taɓuka]]. | |||
==2 http://hausadictionary.com/dagumi== | |||
==Noun== | |||
{{noun|dagumi|daguma}} | |||
[[File:Color-BrownPinkDots MED.jpg|thumb| wata [[tufkakkiya]] ko [[dagumin]] da ake ɗaura wa [[kare]] a wuya <> a [[dog]] [[collar]].]] | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# mutumin da aka tsare. <> prisoner, culprit, an arrested person. | |||
# wata irin tufkakkiyar fata da ake ɗaura wa [[kare]] a wuya. <> a [[dog]] [[collar]]. | |||
# wani [[kambu]]n 'yan dambe da 'yan tauri. <> leather charm worn on the upper arm of men especially wrestlers/boxers. {{syn|daga}} | |||
# [[gudugu]] ko [[gwarinba]]. | |||
{{-}} | |||
==3 http://hausadictionary.com/dagulau== | |||
==Adjective== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr> | |||
# mafaɗacin mutum. {{syn|dage}} | |||
# a spoiler. | |||
==4 http://hausadictionary.com/dagula== | |||
==Verb== | |||
[[dagula]] | [[dagule]] (become [[spoiled]]) | [[daguli]] | [[dagulo]] | |||
# to [[spoil]], [[disturb]], [[upset]], [[aggravate]]. <> [[ɓata]] ko [[lalata]] abu. {{syn|damula}} | |||
#: ''Ta '''dagula''' masa rai. <> She '''upsets''' him.'' | |||
==5 http://hausadictionary.com/dago-dago== | |||
==Adverb== | |||
# just like that, without proper ceremony. | |||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# ragowar tsaki tsakin fura ko kunu da ake bayarwa sadaka. | |||
#: '' '''Dago-dagon''' abinci. <> Left over food.'' | |||
==6 http://hausadictionary.com/dagirgiji== | |||
==Adjective== | |||
[[dagirgiji]] <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr> | [[dagirgija]] <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | [[dagirgizai]] (plural / jam'i) | |||
# a [[short]] and hairy person or animal. <> gajeren mutum ko dabba. | |||
# {{other spelling of|dagilgiji}} | |||
==7 http://hausadictionary.com/dage== | |||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# a fierce wild cat. <> wata irin dabba mai kama da kyanwa kuma mai yawan faɗa. {{syn|cirza|dageji}} | |||
# mutum mai yawan faɗa. {{syn|dagulau}} | |||
==Verb== | |||
# trying really hard, strive, being relenting <> tirjewa da ƙin ɗagawa daga wuri, ko kuma tsayawa a ra'ayi. {{syn|take|tirje}} | |||
==8 http://hausadictionary.com/dagazau== | |||
# [[dagajirau]] - mutumin da a kullum ƙoƙari ake ya amsa daga hannun wani. | |||
# A slovenly person who overeats. | |||
==9 http://hausadictionary.com/dagargaza== | |||
==Verb== | |||
# demolish, flatten a building. <> lalata abu da yawa ko rugurguza shi musamman gini. | |||
# {{other spelling of|dagargaje}} [[dagargaji]]. | |||
# eat a large quantity of some food. <> cin abu da yawa da yin kaca-kaca da shi. | |||
==10 http://hausadictionary.com/dagainiya== | |||
==Noun== | |||
{{noun|dagainiya|none}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# wandering and stumbling about done by a tired person <> wata irin tafiya da mutumin da ya gaji ke yi. {{syn|dagwainiya}} | |||
==11 http://hausadictionary.com/dagaci== | |||
==Noun== | |||
{{noun|dagaci|dagatai}} | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# the village head. <> shugaban yankin ƙauye ko unguwa wanda yake ƙarƙashin [[hakimi]]. | |||
==12 http://hausadictionary.com/dafuwa== | |||
{{noun|dafuwa|dafe-dafe}} | |||
{{noun|cooking|none}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# aikin dafa abu. abin da aka dafa. <> {{uncountable}} [[cooking]] - the act of making food using [[heat]]. | |||
# {{other spelling of|dahuwa}} | |||
==13 http://hausadictionary.com/daftari== | |||
==Noun== | |||
{{noun|daftari|daftarai}} | |||
[[daftari]] <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[daftara]] <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | |||
# [[register]], [[ledger]] <> littafin rubuta abubuwa don ajiyewa. {{syn|zumani|diwani|dabtari}} | |||
==14 http://hausadictionary.com/dafka== | |||
==Verb== | |||
[[dafka]] | dafko | [[dabka]] | [[labta]] | |||
# apply profusely, overload, be heavily laden with. <> sanya abu da yawa. ɗora wa dabba kaya da yawa. | |||
#: '' Sun '''dafka''' wa jakuna kaya da yawa daga kasuwa. <> They '''loaded up''' the donkeys with so many goods from the market. '' | |||
==15 http://hausadictionary.com/dafifi== | |||
# A crowd, in large numbers. <> kalma mai nuna fitowar jama'a da yawa. | |||
#: '' Mutane sun '''yi dafifi'''. <> People have '''gathered in numbers'''. '' | |||
==16 http://hausadictionary.com/dafi== | |||
==Noun== | |||
{{noun|dafi|none}} | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[venom]], [[poison]]. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum. | |||
# a lethal [[tranquilizer]]. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba. {{syn|guba}} | |||
==17 http://hausadictionary.com/daffo== | |||
==Noun== | |||
{{noun|daffo|none}} | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# military training camp <> sansani musamman na soja. | |||
# basic training for military recruits <> lokacin horon kurattan sojoji ko 'yan sanda. | |||
# zaman daffo; watau zaman banza. <> wasting time. | |||
# a depot, warehouse. | |||
==18 http://hausadictionary.com/dafara== | |||
{{noun|dafara|none}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# saliva drooling from a sick person (viewed as a sign of impending death). <> yawun haɗe da majina da ke fitowa daga bakin mara lafiya. {{syn|maleduwa|loda}} | |||
# wani tsiro a daji mai ruwa mai yauƙi. | |||
==19 http://hausadictionary.com/dafa-duka== | |||
{{noun|dafa-duka|none}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# jollof rice. fried rice. <> shinkafa da aka dafa haɗe da miya. | |||
[[Category:Foods]] | |||
==20 http://hausadictionary.com/dafa== | |||
==Verb== | |||
# girka abu da ruwa a kan wuta har ya nuna. <> to cook, boil, steam. | |||
# cooked = ya [[dafu]]/[[dahu]]. | |||
# to blacken, darken <> mai da abu baƙi | |||
#: '' Rana ta '''dafa''' shi har ya yi baƙi. '' | |||
==Verb 2== | |||
[[dafa]] | [[dafe]] | [[dafo]] | |||
# ɗora tafin hannu kan kafaɗa ko kan wani abu don neman dogaro. | |||
# karɓa ko amsa. <> accept or answer. | |||
# kama wani abu ta amfani da dabara. <> to smartly capture something. | |||
#: ''Ya '''dafe''' kazarsa da ta kucce. '' | |||
==21 http://hausadictionary.com/daɗi== | |||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# delicious <> kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. | |||
# enjoyment, pleasant, wonderful. <> halin farin ciki. | |||
#: ''Zaman lafiya yana da '''daɗi'''. <> Living in peace is a '''wonderful''' thing.'' | |||
#: ''Lalle kuna jin '''daɗi''' <> You guys are sure '''enjoying''' yourselves.'' | |||
# [[increase]], [[addition]], extra <> [[ƙari]], [[daɗawa]]. See the verb [[daɗa]]. |