More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi. {{syn|uwar magunguna}} | # a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi. {{syn|uwar magunguna}} | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[sanya]] == | |||
[[Place]], [[make]]. | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 02:59, 25 August 2017
Verb
- placed, made/make, to put, wear
- In fact, one doesn't even need to put the garlic in one's mouth to get garlic breath. [1] <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya sanya ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [2] = A gaskiya ma ba sai mutum ya sanya tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [3]
- In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [4] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [5]
- to give, provide, offer, grant
- We granted to one of them two gardens of grapevines <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi
Noun
f
- a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi.
- Synonym: uwar magunguna
Google translation of sanya