More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
==[[caf]]== | ==[[caf]]== | ||
==Adverb== | |||
# kalma mai nuna gwaninta wajen cafe abin da aka jeho. <> {adv.}. Used with [[cafe]] q.v. to express the idea of making an adroit catch of something thrown. e.g. | # kalma mai nuna gwaninta wajen cafe abin da aka jeho. <> {adv.}. Used with [[cafe]] q.v. to express the idea of making an adroit catch of something thrown. e.g. | ||
## '''''caf''' ya cafe.'' (= [[caraf]]) | ## '''''caf''' ya cafe.'' (= [[caraf]]) | ||
Line 20: | Line 20: | ||
==[[cafala]]== | ==[[cafala]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# {n.f.}. (Katsina) A young pullet. (= [[shafala]].) <> 'yar tsakon kaza. {{syn|shafala}} | # {n.f.}. (Katsina) A young pullet. (= [[shafala]].) <> 'yar tsakon kaza. {{syn|shafala}} | ||
==[[caf-caf]]== | ==[[caf-caf]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# kalma mai nuna yawautar mai, musamman cikin abinci. {n.f.}. Used in: | # kalma mai nuna yawautar mai, musamman cikin abinci. {n.f.}. Used in: | ||
## '' '''caf-caf''' da mai ta fi '''caf-caf''' da ruwa <> 'tis better to choose a friend who is a man of substance than a poor person.'' | ## '' '''caf-caf''' da mai ta fi '''caf-caf''' da ruwa <> 'tis better to choose a friend who is a man of substance than a poor person.'' | ||
## '' '''caf-caf''' da mai ba ta 'bata tuwo <> however good a thing may be it will not be spoilt by being improved.'' | ## '' '''caf-caf''' da mai ba ta 'bata tuwo <> however good a thing may be it will not be spoilt by being improved.'' | ||
==Adverb== | |||
# {{cx|adverb}} kalma mai nuna tsananin sayuwar abu. <> Readily (of or for sale). e.g. | # {{cx|adverb}} kalma mai nuna tsananin sayuwar abu. <> Readily (of or for sale). e.g. | ||
## ''yana sayuwa '''caf-caf''' kamar waina. <> it is being quickly bought up.'' | ## ''yana sayuwa '''caf-caf''' kamar waina. <> it is being quickly bought up.'' | ||
Line 44: | Line 44: | ||
==[[cafe]]== | ==[[cafe]]== | ||
==Hausa Verb== | |||
# [[kame]] abin da ya faɗi ko aka jefo. <> to [[catch]], [[swoop]]. | # [[kame]] abin da ya faɗi ko aka jefo. <> to [[catch]], [[swoop]]. | ||
## ''ɗan was an hoto ya jefa garma sama ya '''cafe'''.'' | ## ''ɗan was an hoto ya jefa garma sama ya '''cafe'''.'' | ||
Line 52: | Line 52: | ||
{{also|cafa}} | {{also|cafa}} | ||
==Hausa Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# yi wa gida ado daga waje da makuba ko bagaruwa ko wata laka. <> cover outside walls of a mud-brick house with mud so as to protect it from eroding during the rain. {{syn|yaɓe}} | # yi wa gida ado daga waje da makuba ko bagaruwa ko wata laka. <> cover outside walls of a mud-brick house with mud so as to protect it from eroding during the rain. {{syn|yaɓe}} | ||
==[[caffa]]== | ==[[caffa]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# yin [[mubaya'a]] ga wani mutum da ya sami sarauta. | # yin [[mubaya'a]] ga wani mutum da ya sami sarauta. | ||
Line 67: | Line 67: | ||
==[[cafiya]]== | ==[[cafiya]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# kame abin da ya faɗo ko aka jefo. <> catching something thrown in the air. {{syn|cafka|cafkiya}} | # kame abin da ya faɗo ko aka jefo. <> catching something thrown in the air. {{syn|cafka|cafkiya}} | ||
Line 92: | Line 92: | ||
==[[caja]]== | ==[[caja]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# bincikar mutum ko kaya. <> a [[search]] or [[investigation]] of a person or object. {{syn|caza}} | # bincikar mutum ko kaya. <> a [[search]] or [[investigation]] of a person or object. {{syn|caza}} | ||
==Verb== | |||
[[caja]] | [[caje]] | [[caji]] (also means to [[charge]]) | [[cajo]] | [[caju]] | [[caja]] | [[caje]] | [[caji]] (also means to [[charge]]) | [[cajo]] | [[caju]] | ||
# bincike mutum ko kaya. <> searching or investigating a person or thing. | # bincike mutum ko kaya. <> searching or investigating a person or thing. | ||
Line 101: | Line 101: | ||
==[[caji]]== | ==[[caji]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# bincike ko tuhuma. <> investigation. | # bincike ko tuhuma. <> investigation. | ||
Line 113: | Line 113: | ||
==[[caka]]== | ==[[caka]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# ɗaya daga cikin nau'o'in katuna irin na wasan karta mai alamar rassa guda uku. <> clubs (in playing cards). | # ɗaya daga cikin nau'o'in katuna irin na wasan karta mai alamar rassa guda uku. <> clubs (in playing cards). | ||
==Verb== | |||
[[caka]] | [[caki]] | [[cako]] | [[caku]] | [[cake]] | [[caka]] | [[caki]] | [[cako]] | [[caku]] | [[cake]] | ||
# to [[stab]], [[poke]]. hit with a sharp point, [[prick]]. <> soke abu da mashi ko wani abu mai tsini. {{syn|daɓa|soka|nasa|zurɓaɓa|zuƙuma|burma|kirɓa}} | # to [[stab]], [[poke]]. hit with a sharp point, [[prick]]. <> soke abu da mashi ko wani abu mai tsini. {{syn|daɓa|soka|nasa|zurɓaɓa|zuƙuma|burma|kirɓa}} | ||
Line 123: | Line 123: | ||
==[[cakaɗiɗi]]== | ==[[cakaɗiɗi]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# surutun banza. <> useless banter or discussion. | # surutun banza. <> useless banter or discussion. | ||
Line 133: | Line 133: | ||
==[[cakaftu]]== | ==[[cakaftu]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# surutun da ba ya da kai da gindi. | # surutun da ba ya da kai da gindi. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
==[[cakankami]]== | ==[[cakankami]]== | ||
==Noun== | |||
{{noun|cakankami|cakankamai}} | {{noun|cakankami|cakankamai}} | ||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
Line 156: | Line 156: | ||
==[[cakansami]]== | ==[[cakansami]]== | ||
==Noun== | |||
{{noun|cakansami|cakansamai}} | {{noun|cakansami|cakansamai}} | ||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
Line 163: | Line 163: | ||
# A form of bird-scarer. (= rorami.) | # A form of bird-scarer. (= rorami.) | ||
==[[cakansamai]]== | ==[[cakansamai]]== | ||
==Noun== | |||
{{noun|cakansami|cakansamai}} | {{noun|cakansami|cakansamai}} | ||
# {{plural of|cakansami}} | # {{plural of|cakansami}} | ||
Line 169: | Line 169: | ||
==[[cakara]]== | ==[[cakara]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# wata irin saiwar wani tsiro a daji da ake ci. <> [ca"ka"ra/+] {n.m.}. A wild edible root. (Vide Dal under tsakara.) | # wata irin saiwar wani tsiro a daji da ake ci. <> [ca"ka"ra/+] {n.m.}. A wild edible root. (Vide Dal under tsakara.) | ||
==[[cakarkari]]== | ==[[cakarkari]]== | ||
==Noun== | |||
{{noun|cakarkari|cakarkarai}} | {{noun|cakarkari|cakarkarai}} | ||
[[cakarkari]] = <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[cakarkara]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | [[cakarkari]] = <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[cakarkara]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | ||
Line 195: | Line 195: | ||
==[[cakaura]]== | ==[[cakaura]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# haƙoran da suka fito waje. <> outward facing visible teeth. Protuberant teeth, also the possessor of same. | # haƙoran da suka fito waje. <> outward facing visible teeth. Protuberant teeth, also the possessor of same. | ||
Line 204: | Line 204: | ||
==[[caki]]== | ==[[caki]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# goran da aka saka tsakuwa a ciki don kaɗawa. | # goran da aka saka tsakuwa a ciki don kaɗawa. | ||
# yin maguɗi wajen cacar wuri. | # yin maguɗi wajen cacar wuri. | ||
# kaɗa wutsiyar da doki ke yi. {{syn|yafi}} | # kaɗa wutsiyar da doki ke yi. {{syn|yafi}} | ||
==Noun 2== | |||
{{noun|caki|none}} | {{noun|caki|none}} | ||
{{noun|check}} | {{noun|check}} | ||
Line 216: | Line 216: | ||
==[[cakina]]== | ==[[cakina]]== | ||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# wata irin cuta da ke kama ƙafar kuturu. <> A word which, occurring only in songs, refers to a leper's diseased foot. | # wata irin cuta da ke kama ƙafar kuturu. <> A word which, occurring only in songs, refers to a leper's diseased foot. |
Revision as of 20:05, 20 July 2017
ƁɓƊɗƘƙƳƴ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
caf
Adverb
cafa
- REDIRECT cafe
cafala
Noun
m
caf-caf
Noun
m
- kalma mai nuna yawautar mai, musamman cikin abinci. {n.f.}. Used in:
- caf-caf da mai ta fi caf-caf da ruwa <> 'tis better to choose a friend who is a man of substance than a poor person.
- caf-caf da mai ba ta 'bata tuwo <> however good a thing may be it will not be spoilt by being improved.
Adverb
- (adverb) kalma mai nuna tsananin sayuwar abu. <> Readily (of or for sale). e.g.
- yana sayuwa caf-caf kamar waina. <> it is being quickly bought up.
- in an kai kasuwa, caf-caf sai ku'din <> if it is taken to the market it will be readily bought.
- kalma mai nuna dacewar ado da mutum. <> expresses being fashionable.
- ya yi ado caf-caf <> he was smartly dressed.
cafdi, cafd'i
- REDIRECT cafɗi
cafɗi
cafe
Hausa Verb
- kame abin da ya faɗi ko aka jefo. <> to catch, swoop.
- ɗan was an hoto ya jefa garma sama ya cafe.
- ribce wani abu.
- karɓe magana.
- yin ciniki cikin ciniki.
- See also cafa
Hausa Noun
m
- yi wa gida ado daga waje da makuba ko bagaruwa ko wata laka. <> cover outside walls of a mud-brick house with mud so as to protect it from eroding during the rain.
- Synonym: yaɓe
caffa
Noun
f
- yin mubaya'a ga wani mutum da ya sami sarauta.
- [caffa"; cappa"] {n.f.}. Attaching oneself to a person of influence for the advantage of his protection, and in return being to a certain extent at his call; volunteering one's allegiance to p. e.g.
- ya kai masa caffa. = ya yi caffa. gare shi <> he pledge allegiance to him.. (= cafha. capha.)
cafi
- yaɓe.
cafiya
Noun
f
cagada
cagade
cagwade
- REDIRECT cagade
cai
- [cai] {adv.}. emphasizes <> kalma mai nuna tsananin wayon mutum ko zaƙin abu...
- (a) cunning.
- yina da wayo cai. <> he is quiet cunning.
- (b) The flavour described under zak'i. e.g. yina da zak'i cai. (= cwai; cwan; cai-cai.)
- shayi ya yi zaƙi cai! <> the tea's very sweet I tell ya!
- (a) cunning.
caja
Noun
m
- bincikar mutum ko kaya. <> a search or investigation of a person or object.
- Synonym: caza
Verb
caja | caje | caji (also means to charge) | cajo | caju
- bincike mutum ko kaya. <> searching or investigating a person or thing.
- gasa baturin mota a wutar lantarki don ya ƙara ƙarfin wuta.
caji
Noun
m
- bincike ko tuhuma. <> investigation.
- caji ofis = caj ofis <> police station. wato ofishin 'yan sanda.
- (English) charge.
cak
- kalma mai nuna ɗaukewar abu ko tsayawarsa gaba ɗaya. <> Completely.
- Ruwan sama ya ɗauke cak. <> the rain has completely ceased.
- [cak] {adv.}. Completely. e.g. [ruwa/ ya/ 'da>uka/+ ca+k], ya/ tashi daga gari cak. he left the town with all his household and belongings. an 'dauke kaya cak, the loads have all been taken. (Vide cancak; 'dan'dak; kacokan; tak.) ya yi kama da shi cak, he is just like him. (= daidai; yak; sak.)
caka
Noun
f
- ɗaya daga cikin nau'o'in katuna irin na wasan karta mai alamar rassa guda uku. <> clubs (in playing cards).
Verb
cakaɗiɗi
Noun
m
cakadidi, cakad'id'i, cakaɗi
- REDIRECT cakaɗiɗi
cakaftu
Noun
m
- surutun da ba ya da kai da gindi.
- shagali da kuɗi.
- fifiƙewa a magana.
- {n.m.}. Monopolizing a conversation, incessant chatter by one person in a company. (Vide tsattsarewa.)
cakaikai
cakalkale
- caɓe.
cakankami
Noun
m
- wata irin munduwa mai 'yan kacau-kacau da ake sa wa yara a ƙafa. <> {n.m.} Metal anklets worn by children. (= barambajau; cf. k'oroso.)
cakaniya
cakansami
Noun
m
- wani irin abu da 'yan rawa ke ɗaurawa a ƙafa mai kacau-kacau. <> A kind of rattle, metal or otherwise, worn round the ankles by dancers. (Vide koroso.)
- Synonyms: camankashi, cakau, cikansami, akayau and kacakau
- wasu ƙarafa masu amo da ke yi wa doki ado da su. <> Small metal tinkling ornaments for a horse's headgear. (=(Go.) camankashi; (K.) cika-saura.)
- A form of bird-scarer. (= rorami.)
cakansamai
Noun
cakara
Noun
f
- wata irin saiwar wani tsiro a daji da ake ci. <> [ca"ka"ra/+] {n.m.}. A wild edible root. (Vide Dal under tsakara.)
cakarkari
Noun
- kwarkwaro na tare zare ko na jan igiya a bakin kwakware.
- gawar da ake ɗaurawa a kan dabino don korar tsuntsaye.
- mutum-mutumin da ake kafewa a gona don korar tsuntsaye.
- {n.m. no pl.} Part of a wide loom, made from metal and the kernel of dum palm fruit. (= cakarkara; (Go.) mac'iriri; (Mar.) mak'iriri; cf. kwalankwalama; kwarkwaro; 'dan butsil; burar gwauro)
cakarkara
- female (f) version of cakarkari
- The name of a variety of nightjar. (= takarakara; dauga.)
- A revolving cylinder for helping in drawing water from a well.
- A device for scaring birds from date trees. (= hana makara.)
cakasam
cakau
cakaura
Noun
f
- haƙoran da suka fito waje. <> outward facing visible teeth. Protuberant teeth, also the possessor of same.
- goron-biri wanda aka gasa. <> Any roasted monkey-nuts. Monkey nuts shelled; boiled, salted, and then roasted.
- cakkyare ko lalaje/lalajo.
- Cadging at feasts by professional beggars.
- wata irin ƙasa. <> a type of sand. A kind of soil. (= karka.)
- Synonym: karka
caki
Noun
m
- goran da aka saka tsakuwa a ciki don kaɗawa.
- yin maguɗi wajen cacar wuri.
- kaɗa wutsiyar da doki ke yi.
- Synonym: yafi
Noun 2
Plural |
m
cakina
Noun
m
- wata irin cuta da ke kama ƙafar kuturu. <> A word which, occurring only in songs, refers to a leper's diseased foot.
- = tunkuza q.v.
cakine
- REDIRECT caɓe