More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Verb == | == Verb == | ||
#[[listen]], [[hear]] <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne. | #[[listen]], [[hear]] <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne. | ||
#[[feel]] <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa | #[[feel]], [[sense]] <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa | ||
#: ''and he '''[[sensed]]''' within himself apprehension, did Moses. <> sai Musa ya '''ji''' tsoro a cikin ransa. = [ 20:67 ] sai musa ya '''ji''' tsoro a cikin ransa. --[http://hausadictionary.com/Quran/20/67#Quran.2F20.2F67 Qur'an 20:67] | |||
#[[think]] <> gane ko fahimta | #[[think]] <> gane ko fahimta | ||
# accept <> yarda ko bi | # accept <> yarda ko bi |
Revision as of 05:21, 12 May 2018
Verb
- listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
- feel, sense <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
- and he sensed within himself apprehension, did Moses. <> sai Musa ya ji tsoro a cikin ransa. = [ 20:67 ] sai musa ya ji tsoro a cikin ransa. --Qur'an 20:67
- think <> gane ko fahimta
- accept <> yarda ko bi
- ya ji maganata, watau ya yarda da maganata.
- (speaking a language) understand, speak
- Ba na jin Hausa sosai, na fi jin Turanci <> I don't speak Hausa that well, I understand English much better.