Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

shamuwa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
Line 14: Line 14:


<!--end google translation-->
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 20:22, 11 March 2019

Suna

Tilo
shamuwa

Jam'i
babu (none)

Singular
stork

Plural
storks

shamuwa <> stork

f

  1. stork <> wata tsuntsuwa mai dogon baki da dogon wuya da farin gaba wadda take bayyana kafin damina.
  2. wani irin ƙunshi na lalle da ake shafa wani abu daidai da inda ake so ya yi baƙi.


Google translation of shamuwa

Shampoo, stork.