More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 21: | Line 21: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
==[[:Category:Glosbe|Glosbe's Parallel Text]]== | |||
# [[:Category:Glosbe|Glosbe's Parallel Text]] [[Category:Glosbe]] | |||
##''Da yake ya '''[[tabbata]]''' cewa kalmomin Jehobah za su cika, Nuhu ya ba da lokaci, kuzari, da dukiya domin ya cika umurnin Allah. <> '''[[Certain]]''' that Jehovah’s words would come true, Noah expended time, energy, and resources in order to fulfill God’s commands. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''Domin sun '''[[tabbata]]''' cewa bangaskiya da ke bisa Littafi Mai-Tsarki za ta iya kawo gyara mai girma a rayuwarka kai ma. <> Because they '''[[are convinced]]''' that a Bible-based faith can bring about great improvements in your life too. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''5:19-21) Amma idan ka '''[[tabbata]]''' cewa nishaɗin ya yi daidai da ƙa’idodin Jehobah, yana iya kasance da amfani a gare ka kuma ya ba ka ƙarfi.—Gal. 5:22, 23; karanta Filibiyawa 4:8. <> 5:19-21) On the other hand, if a '''[[certain]]''' leisure activity is made up of “ingredients” that are wholesome in Jehovah’s eyes, then such recreation may well be beneficial and refreshing to you.—Gal. 5:22, 23; read Philippians 4:8. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''A gare shi, hutunsa zai '''[[tabbata]]'''. <> To him, that release '''[[was]]''' a '''[[certainty]]'''. [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
##''Idan yanayinsu ya hana su halartan taro a kai a kai, menene Kiristoci da suke ciwo mai tsanani za su '''[[tabbata]]'''? <> If their circumstances prevent them from attending meetings regularly, of what may seriously ill Christians be '''[[certain]]'''? [https://glosbe.com/ha/en/tabbata?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples] | |||
{{also|tabbata/examples}} |