Line 149: | Line 149: | ||
<code><nowiki> | <code><nowiki> | ||
<activity> | |||
<finishtl>Yaya shugabannin gwamnatin tarayya ke iya tsaida gwamnonin jiha daga ci wa ma'aikatan ƙananan hukuma da burga domin su kare kansu?</finishtl> | |||
<finish>In your opinion, how can federal authorities stop state governors from seeking to protect themselves by intimidating other workers into covering up their mismanagement of public funds?</finish> | |||
<finishtl>Yaya kuke ganin za a iya tsaida irin wannan ɓata kuɗin jama'a da gwamnonin jiha suke yi?</finishtl> | |||
<finish>How do you think state governors could be stopped from squandering public funds?</finish> | |||
<finishtl>Cikin irin wannan halin kuna ganin canji tsarin mulkin Nijeriya na iya sa jama'a su yi aiki tare cikin gaskiya? Ta yaya?</finishtl> | |||
<instr type="eng">INSTRUCTIONS: | |||
Choose the best summary.</instr> | |||
<instr type="target">Umurni:Zaɓi taƙaitawa mafi dacewa.</instr> | |||
<problemset> | |||
<problem correctindex="2"> | |||
<choices> | |||
<opt> | |||
<eng-response>In this report, current and former chairmen of Nigerian local government councils address the deplorable interference of state authorities in local budget management, an interference that has caused fear and helplessness. Sharing stories of state governors who take money for their own use from local government treasuries, they denounce the failure of the federal government to tackle a general problem that will not stop unless regulations are changed, and the country develops a unified system that returns financial autonomy to local authorities. They call upon governors to put their religion first, and to be honest and work in a democratic way in order to obtain economic stability for their people and for the country in general.</eng-response> | |||
<response>A cikin wannan rahoton shugabannin ƙananan hukumomin Nijeriya na da da na yanzu, suna magana bisa yadda gwamnatocin jiha ke malakar sarrafawa kuɗinsu, da kuma irin halin tsoro da wannan ya kawo . Sun bada bayyanai da suka daidaita da juna, bisa ga yadda gwamnonin jihan ke anfani da kuɗin ƙananan hukumomi domin muradin kansu kuma, da kasawar gwamnatin tarayya don tattalin yin maganin matsalar da ƙarewarta ya danganta da canjin wasu ƙa'idodi, da haɗin kan ƙasa ga ba ƙananan hukumomin cikkaken yanci na tsara kuɗinsu. Sun yi kira ga gwamnonin, da su sa addininsu gaba da komi, su zama masu gaskiya, kuma su yi aikinsu bisa ƙa'idodin dimukkuraɗiya, domin a samu tabbatacewar tattalin arzikin jama'a da ƙasa gabaɗaya.</response> | |||
<fdbk>Ba daidai ba ne. Wannan zaɓen bai dace ba saboda wasu magangannun ba daidai yadda masu maganan suka faɗesu ba ne cikin bayyanai da suka bada bisa yadda gwamnoni suke ɓata kuɗi, da kuma yadda wannan aikin tsorata da ƙananan hukumomi, sai kuma maganar kasawar gwamnatin tarayya. A ƙara saurara rahoton. Wane irin tsoro ne suke magana a kai, kuma yaya suke kawo zancen gwamnatin tarayya ciki bayyanansu?</fdbk> | |||
<eng-fdbk>Incorrect. This is not the best choice because some comments, such as fear in local authorities and “failure of the federal government,” are not quite what the speakers said in describing the unethical management of local funds by governors, and the impact of such practices. Please listen again to the report. What kind of fear is mentioned and what is their approach to the federal government?</eng-fdbk> | |||
</opt> | |||
<opt> | |||
<eng-response>The main point of this report is that, contrary to democratic principles, state governors in Nigeria control financial activities of local governments, bringing local economies to a state of helplessness and decay. Rampant corruption makes it difficult for business people to succeed and for civil servants to help their communities because funds are mismanaged or stolen by high-level, influential authorities. The local government chairmen express their concern, calling for changes in mentality, behavior, regulations, and leadership in order to give all Nigerians the right to participate in the development of their country. They suggest that democracy should be taken into account in every aspect of public funds management.</eng-response> | |||
<response>Mahimmi bayyanin wannan rahoto shi ne a Nijeriya gwamnonin jiha ne suke faɗi a ji bisa yadda za a yi anfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi, abin da ka'idodin dimukuraɗiyya ba su ce a yi ba; ta haka kuma suna sa cikas ga tattalin arzikin ƙasa. | |||
Yaɗuwar rashawa ta zama matsala ga albarkatuwar 'yan kasuwa, da taimakon ma'aikatan gwamnati ga jama'a saboda ana rashin gaskiya cikin tafiyar da harakokin kuɗin, ko kuma masu babban matsayi suna sata. Shugabanni na ƙananan hukumomin sun nuna damuwarsu wajen kira da suke yi na canjin yadda ake ɗaukar aiki, da dokoki, da kuma shugabanci, domin a ba dukan 'yan Nijeriya 'yancin su shiga cikin aikin tattalin arzikin ƙasa. Sun bada shawarar a yi harakar kuɗi dangance da yadda dimukuraɗiyya ke so a yi.</response> | |||
<eng-fdbk>Incorrect. This is not the best choice because it does not reflect some important elements of the report, such as the solutions suggested by the speakers—for example, the reform of the constitution. Think about the different comments on how governors should behave. What other specific solutions do they suggest?</eng-fdbk> | |||
<fdbk>Ba daidai ba ne.Wannan zaɓen bai dace ba saboda ba a bayyana hanyoyin da masu maganar suka bayyana ba don yin maganin rashin gaskiya wajen tafiyar da harakar kuɗi. Ku ƙara tunani bisa ra'ayoyi akan yadda ya kamata halin gwamnoni ya zama. Wane irin gyara suka shawarta?</fdbk> | |||
</opt> | |||
<opt> | |||
<eng-response>This report discusses the implication of Nigerian state governors in corrupt practices that disregard democratic principles, paralyzing the capacity of local authorities to sustain their localities. A journalist and various current and former chairmen of local government councils contend that state-level authorities embezzle or squander local government funds, whether by forming contract arrangements, taking away commissions, or stealing outright. Some think that the constitution inherited from military governments, as well as the authorities’ despotic rule, have together given governors the power to control local finances. They suggest that changes should come through reform of the constitution, fear of God, and transparency.</eng-response> | |||
<response>Wannan rahoto ne bisa shigar gwamnonin jiha na Nijeriya cikin ayyukan rashawa da rashin yin hankali da ka'idodin dimukuraɗiyya, wannan tabi'a ce da take gurguntar da ƙoƙarin ƙananan hukumomi na tabbatar da cikakken biyan bukatar harabansu. Wani ɗan jarida da shugabannin ƙananan hukumomi daban-daban, na halin yanzu da na da, sun yarda da cewa mayyan hukumomin jiha suna yin zamba, ko suna ɓatar da kuɗin jama'a ta wurin tsara kwangila don a ɗauki kuɗi, ko kuma wani lokaci ɗaukar kuɗin musamman. Wasu suna ganin tsarin mulkin da mulkin soja sun yi a baya, da kuma kama karyar hukuma sun ba gwamnonin iko bisa asusan kanannan hukumomi, saboda haka duk canji da za a yi sai ya bi ta gyaran tsarin mulkin, da tsoron Allah, da kuma adalci.</response> | |||
<fdbk>Daidai ne. Cikin wannan taƙaitawar akwai bayyanin mahimman abubuwa da suke sa a fahimci kan magana, ga ƙarfin rashin gaskiyar gwamnoni cikin sarrafar da kuɗin jama'a, kuma da yadda wannan ke shafar tattalin arzikin jama'ar da ƙasa. Ana kuma bada shawarwarin waƙilan hukumomi masu son ganin ƙarshen wannan rashawar.</fdbk> | |||
<eng-fdbk>Correct. This choice reflects the main aspects of the report in the sense that it helps convey the magnitude of the state governors' mismanagement of local government funds, and its social and economic impacts. It also reflects the reactions of concerned officials and their various suggestions for ending rampant corruption.</eng-fdbk> | |||
</opt> | |||
</choices> | |||
</problem> | |||
</problemset> | |||
<finish>In the current situation, could reforming the Nigerian constitution bring people to work together in a transparent way? How?</finish> | |||
</activity> | |||
</nowiki></code> | </nowiki></code> | ||
[[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]] | [[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]] |