Line 233: | Line 233: | ||
==Glossary== | ==Glossary== | ||
{| class="wikitable" | |||
! Hausa | |||
! Hausa Meaning | |||
! English Meaning | |||
|- | |||
| Gini da bulo toka. | |||
| Salon magana cikin hasa ne; ana nufin takarar yin wani abin da ba za ya ƙarko ba. | |||
| This is a saying in Hausa, meaning to start something that will not last or something that will fail for sure (literarily means building with blocks/bricks made of mud) | |||
|- | |||
| Ja lizame. | |||
| A ja gora. A nan ana nufin a sa bisa hanya mai kyau kuma tsauta lokacin da an kauce daga hanyar mai kyau. | |||
| This is an expression that means to guide or advice. | |||
|- | |||
| Kowa ya zo yana wayyo Allah. | |||
| Kowa ya zo yana kukan matsala ɗaya. A nan shi mai magana ya jawo hankalin mutane ga su ɗauki mataki kafin a yi ɓana wadda za ta sa su ce inda mun sani. | |||
| This is a Hausa saying which means everybody would be complaining. | |||
|- | |||
| Kowa zai iya tashi ya nuƙushe wanda ya ga dama. | |||
| Kowa zai iya yin abin da yake so bisa sauran mutane. Manufar wannan cikin hirar ita ce: a shiga cikin wani hali na mulkin ruɗu. | |||
| People would do whatever they want. The meaning of the sentence in this context is: without law and order, there will be anarchy. | |||
|- | |||
| Su yi abin da sun ga dama. | |||
| Su yi yadda suke so. | |||
| They do as they wish. People do what they want to do regardless of how others think or feel. | |||
|} | |||
==Notes== | ==Notes== |