More actions
No edit summary |
m Quick edit |
||
Line 27: | Line 27: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
[[Category:English lemmas]] |
Revision as of 14:41, 4 March 2019
Noun
- kalma, haruffa
- mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
- I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
- alƙawari <> A word is a promise given to someone.
- gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
- Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
- labari, bushara a kan wani abu <> news
- Mun sami labari cewa mutane uku ne a bankin <> We have received word that there are three people at the bank.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
- You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.
Derived Terms/Phrases