No edit summary |
No edit summary |
||
Line 240: | Line 240: | ||
# Venezuela: Shugaban 'Yan adawa a Venezuela, ya sha alwashin shigar da kayan agaji. Duk kuwa da cewa shugaba Maduro ya ƙi amincewa da hakan. | # Venezuela: Shugaban 'Yan adawa a Venezuela, ya sha alwashin shigar da kayan agaji. Duk kuwa da cewa shugaba Maduro ya ƙi amincewa da hakan. | ||
# Nigeria: Ana cigaba da cece-kuce kan shugaba Muhammadu Buhari a jihar Zamfara. Da ake cewa hakan zai iya haddasa fitina. Toh sai dai kuma magoya bayanshi sun ce an yi masa mummunar fahimta. | # Nigeria: Ana cigaba da cece-kuce kan shugaba Muhammadu Buhari a jihar Zamfara. Da ake cewa hakan zai iya haddasa fitina. Toh sai dai kuma magoya bayanshi sun ce an yi masa mummunar fahimta. | ||
# [https://en.wikipedia.org/wiki/World_Radio_Day World Radio Day] 2019: Shin kuma ko wace rawa ce rediyo ke takawa a rayuwar al'umma? Muna ɗauke da ƙarin bayani a cikin shirin. (20:51-24:41) | # [https://en.wikipedia.org/wiki/World_Radio_Day World Radio Day] 2019: Shin kuma ko wace rawa ce rediyo ke takawa a rayuwar al'umma? Muna ɗauke da ƙarin bayani a cikin shirin. (20:51-24:41)[https://twitter.com/HausaRadio/status/1095703714386665472][https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-13/9952929-44100-2-72c9e5ce1684.m4a][https://anchor.fm/hausaradio/episodes/World-Radio-Day-in-Hausa-Ranar-Rediyo-ta-Duniya-2019-e36rv7] | ||
# Sports: labarin wasanni. | # Sports: labarin wasanni. | ||
Line 274: | Line 274: | ||
#: '' "In mun ci zaɓe, za mu yi muku hanya. In mun ci zaɓe, za mu kawo muku wuta, asibiti, da sauran abubuwa. Amma ko ɗaya, ba wanda ya taɓa cika mana. Wani pole-waya an kafa a nan ya kai har shekara goma sha biyu (12), amma wallahi ba a zo yin komai ba!" | #: '' "In mun ci zaɓe, za mu yi muku hanya. In mun ci zaɓe, za mu kawo muku wuta, asibiti, da sauran abubuwa. Amma ko ɗaya, ba wanda ya taɓa cika mana. Wani pole-waya an kafa a nan ya kai har shekara goma sha biyu (12), amma wallahi ba a zo yin komai ba!" | ||
# Nigeria: Muna tafe da rahoto kan wannan matsala. Hakannan kuma za'a ji al'ummar Fulani da dokar hana kiwo ta shafa a jihar Benue da ke tsakiyar Najeriyar. Sun buƙaci kariya ne daga jami'an tsaro a duk inda suke don basu damar zaɓe kamar sauran 'yan ƙasar Najeriyar. | # Nigeria: Muna tafe da rahoto kan wannan matsala. Hakannan kuma za'a ji al'ummar Fulani da dokar hana kiwo ta shafa a jihar Benue da ke tsakiyar Najeriyar. Sun buƙaci kariya ne daga jami'an tsaro a duk inda suke don basu damar zaɓe kamar sauran 'yan ƙasar Najeriyar. | ||
# [https://en.wikipedia.org/wiki/World_Radio_Day World Radio Day] 2019: Yayin kuma da ake ranar rediyo ta duniya, za mu ji yadda wasu al'ummomi ke bayyana mahimmancin kafarta sadarwa a garesu. (14:44-18:15) | # [https://en.wikipedia.org/wiki/World_Radio_Day World Radio Day] 2019: Yayin kuma da ake ranar rediyo ta duniya, za mu ji yadda wasu al'ummomi ke bayyana mahimmancin kafarta sadarwa a garesu. (14:44-18:15)[https://twitter.com/HausaRadio/status/1095703714386665472][https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-13/9952929-44100-2-72c9e5ce1684.m4a][https://anchor.fm/hausaradio/episodes/World-Radio-Day-in-Hausa-Ranar-Rediyo-ta-Duniya-2019-e36rv7] | ||
# Morocco: Hukumomi a ƙasar Morocco, sun kama wasu Faransawa da suka ce suna ɗaukar nauyin ƙungiyar nan ta IS. | # Morocco: Hukumomi a ƙasar Morocco, sun kama wasu Faransawa da suka ce suna ɗaukar nauyin ƙungiyar nan ta IS. | ||
# Nigeria: Mutane da dama sun mutu lokacin gangamin yaƙin neman zaɓe na shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya. | # Nigeria: Mutane da dama sun mutu lokacin gangamin yaƙin neman zaɓe na shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya. |