More actions
m Text replacement - " d-d" to " d-d " |
m Text replacement - " d-d" to " d-d " |
||
Line 2: | Line 2: | ||
[[Category:TODO]]]] | [[Category:TODO]]]] | ||
sarautar (da) (sarautar(dâ) Ii.)ba wani sarauta, d-d | sarautar (da) (sarautar(dâ) Ii.)ba wani sarauta, d-d sarautad da. | ||
== == | == == | ||
saraya (sirayâ, fi.) (i) bata ko lalace. (ii) yafe wani abu musamman hakki; mis: ya r da hakkinsa. saraya (siarayaa, sn., tnc.) yawan Yin sara a tsakanin mutane ko kungiyoyi biyu ko fiye. | saraya (sirayâ, fi.) (i) bata ko lalace. (ii) yafe wani abu musamman hakki; mis: ya r da hakkinsa. saraya (siarayaa, sn., tnc.) yawan Yin sara a tsakanin mutane ko kungiyoyi biyu ko fiye. | ||
Line 10: | Line 10: | ||
sarbu (sarbi, sn., mc.) kalmar kaskantar da kai na neman izni da (fan koyo kan Yi a gaban gwani. sarba (sarbaa, sn., mc.) maganar banza ko maganar da ba ta dace a fađe ta ba. | sarbu (sarbi, sn., mc.) kalmar kaskantar da kai na neman izni da (fan koyo kan Yi a gaban gwani. sarba (sarbaa, sn., mc.) maganar banza ko maganar da ba ta dace a fađe ta ba. | ||
== == | == == | ||
sarce (sarcëe, to, tu, Ii.)yi wa bishiya ko kara aski. Sardauna (Sirdauna, sn., nj.) wani mukami na sarautar gargajiya, musamman a Sakkwato. sardi (sardi/) d-d | sarce (sarcëe, to, tu, Ii.)yi wa bishiya ko kara aski. Sardauna (Sirdauna, sn., nj.) wani mukami na sarautar gargajiya, musamman a Sakkwato. sardi (sardi/) d-d sirdi. | ||
== == | == == | ||
sardo (sardoo, sn., nj.) (i) zurarewa, ko sulalewa. (ii) wani irin wasan yara da ake Yi da kainuwa, d-d | sardo (sardoo, sn., nj.) (i) zurarewa, ko sulalewa. (ii) wani irin wasan yara da ake Yi da kainuwa, d-d shaya. | ||
== == | == == | ||
sare (saarëe, fi.) (i) dubi sara. (ii) kasa, ko gaza; mis: dokin sukuwaya kalinyakaifage. (iii) karewa ko katsewa ko yankewar abu a kasuwa musamman kaya. sare (saarëe) dubi sara. | sare (saarëe, fi.) (i) dubi sara. (ii) kasa, ko gaza; mis: dokin sukuwaya kalinyakaifage. (iii) karewa ko katsewa ko yankewar abu a kasuwa musamman kaya. sare (saarëe) dubi sara. | ||
== == | == == | ||
sare (sharee, sn., nj.) (i) kofar da aka sara maras tsari bayan an gina garu. (ii) kindirmo na nono. (iii) rabin wani abu kamar kwaryar goro, d.s. sareefa (sireefaa) d-d | sare (sharee, sn., nj.) (i) kofar da aka sara maras tsari bayan an gina garu. (ii) kindirmo na nono. (iii) rabin wani abu kamar kwaryar goro, d.s. sareefa (sireefaa) d-d sharefa. sarekani (sarëekanii, jam.) dubi sarka. sarera (sarëeraa) d-d shanshera. sare-sare (saree-sârëe) d-d zara-zara. | ||
== == | == == | ||
saresari (sarëesarii, sn., nj.) sanadi ko masomi; mis: hauka zubar da yawu. | saresari (sarëesarii, sn., nj.) sanadi ko masomi; mis: hauka zubar da yawu. | ||
Line 22: | Line 22: | ||
sarewa (sireewâa, sn., mc.) (i) abin busa da ake Yi da karan dawa ko rarakakken karfe ko icen gora. (ii) yarinyar da ta rasa budurcinta kafin ta Yi aure. | sarewa (sireewâa, sn., mc.) (i) abin busa da ake Yi da karan dawa ko rarakakken karfe ko icen gora. (ii) yarinyar da ta rasa budurcinta kafin ta Yi aure. | ||
== == | == == | ||
Sarfa (Sarna, sn., mc.) (i) tauraruwar da ke kamawa a lokacin marka-marka. (ii) mutum mai yawan alheri. sarga (sargaa) d-d | Sarfa (Sarna, sn., mc.) (i) tauraruwar da ke kamawa a lokacin marka-marka. (ii) mutum mai yawan alheri. sarga (sargaa) d-d salga. sargafa (sargžfaa) d-d sarkafa. sarganta (sarganta) d-d salwanta. | ||
== == | == == | ||
sari (saari, sn., aj.) wani irin doki mai launin kasakasa, d-d | sari (saari, sn., aj.) wani irin doki mai launin kasakasa, d-d farin geza. sari (sian) dubi sara. | ||
== == | == == | ||
sari (saarii, sn., nj.) sayen abu don sayarwa a ci riba. | sari (saarii, sn., nj.) sayen abu don sayarwa a ci riba. | ||
Line 34: | Line 34: | ||
sari-dosa (shari-dôosa, sn., nj.) doguwar kota kamar ta sangwami. | sari-dosa (shari-dôosa, sn., nj.) doguwar kota kamar ta sangwami. | ||
== == | == == | ||
sari-ka-done (saari-kâ-doonëe) d-d | sari-ka-done (saari-kâ-doonëe) d-d san-ka-noke. sari-ka-noke (shari-kâ-nooRëe, sn., ni.) (i) wani irin guntun maciji mai boyewa cikin yashi ko | ||
== == | == == | ||
kaikayi. (ii) wani salon yaki wanda tnayaka kađan za su faki abokan gaba su Yi musu barna su gudu. | kaikayi. (ii) wani salon yaki wanda tnayaka kađan za su faki abokan gaba su Yi musu barna su gudu. | ||
== == | == == | ||
sari-kutuf (shari-kutuf, sn., nj.) tsakar da ta rika jikinta ya Yi dabbare-dabbare kamar na maciji; tana da matukar dafi, d-d | sari-kutuf (shari-kutuf, sn., nj.) tsakar da ta rika jikinta ya Yi dabbare-dabbare kamar na maciji; tana da matukar dafi, d-d saru-kutuf. sarittsa (sarittsaa, jam.) dubi sartse. | ||
== == | == == | ||
sariya (saariyaa, sn., mc.) (i) wani irin aski da ake Yi gefen kai musamman irin na 'Yan wabi ko tyan kokawa. (iii) d-d | sariya (saariyaa, sn., mc.) (i) wani irin aski da ake Yi gefen kai musamman irin na 'Yan wabi ko tyan kokawa. (iii) d-d faskare. sarka (sarkaa) d-d salka. sarka (sarna) d-d sarka. sarke (sarkëe) d-d boto. | ||
== == | == == | ||
sarki (sarkii, sn., nj., mc., sârauniyaa jam. | sarki (sarkii, sn., nj., mc., sârauniyaa jam. | ||
Line 50: | Line 50: | ||
ya shugabanci mutane ta hanyar mułki ko sanata ko wani abu. (ii) --n sarauta; watau Allah | ya shugabanci mutane ta hanyar mułki ko sanata ko wani abu. (ii) --n sarauta; watau Allah | ||
== == | == == | ||
Mađaukaki. — ukzr, wam irin mayafi wanda aka (finka da kwarya ashirin na baki da kwarya goma na gwanda da kuma kwarya goma na saki. (iv) mutumin da ya shahara wajen Yin wani abu; mis: n karya ne. sarkulle (sarkulle) d-d | Mađaukaki. — ukzr, wam irin mayafi wanda aka (finka da kwarya ashirin na baki da kwarya goma na gwanda da kuma kwarya goma na saki. (iv) mutumin da ya shahara wajen Yin wani abu; mis: n karya ne. sarkulle (sarkulle) d-d surkulle. sarkuwa (sarkușvaa, sn., mc.) dubi suruki. | ||
== == | == == | ||
sarka (sarkâa, e, o, u, fi.) (i) makala wani abu cikin wani, mis: ya itace ya Yi murfin Rofa da shi. (ii) kusanta musamman ta abota. (iii) kulla gaba. | sarka (sarkâa, e, o, u, fi.) (i) makala wani abu cikin wani, mis: ya itace ya Yi murfin Rofa da shi. (ii) kusanta musamman ta abota. (iii) kulla gaba. | ||
Line 58: | Line 58: | ||
sarkafe (sarRifee) dubi sarkafa. sarkafo (sarkafoo) dubi sarkafa. sarkafu (sârRâfu) dubi sarkafa. | sarkafe (sarRifee) dubi sarkafa. sarkafo (sarkafoo) dubi sarkafa. sarkafu (sârRâfu) dubi sarkafa. | ||
== == | == == | ||
sarkakiya (sarkaRiyaa, sn., mc.)(i) hađuwaritace da cunkushewarsa wuri guda galibi cikin daji, d-d | sarkakiya (sarkaRiyaa, sn., mc.)(i) hađuwaritace da cunkushewarsa wuri guda galibi cikin daji, d-d sarkakkiya ko rukuki ko sarkaki ko duhuwa. (ii) wata irin bishiya mai kaya da yawa da kuma duhu wadda ba za a iya wucewa ta karkashinta ba. | ||
== == | == == | ||
sarkakke (sirkaRRee, sif., nj., mc., sirkakkiyaa jam., sirkâkkuu) harđađđen wani abu a cunkushe a wuri guda musamman zare ko igiya. sarkakkiya (sârkakkiyaa, sif., me.) dubisarkakke. sarkakkiya (sarkakkiyaa) d-d | sarkakke (sirkaRRee, sif., nj., mc., sirkakkiyaa jam., sirkâkkuu) harđađđen wani abu a cunkushe a wuri guda musamman zare ko igiya. sarkakkiya (sârkakkiyaa, sif., me.) dubisarkakke. sarkakkiya (sarkakkiyaa) d-d sarkaÂiya. | ||
== == | == == | ||