More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
#{{cx|algaita in English}} a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument. | #{{cx|algaita in English}} a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument. | ||
# One playing this instrument. | # One playing this instrument. | ||
<html><blockquote class="twitter-tweet"><p lang="tl" dir="ltr">Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.<br><br>Shin ka/kin taba gani ko ji ana busa algaita? <a href="https://t.co/ClqvyUdQv6">pic.twitter.com/ClqvyUdQv6</a></p>— HJMH (@hab_j) <a href="https://twitter.com/hab_j/status/1297936011876618242?ref_src=twsrc%5Etfw">August 24, 2020</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> </html> | |||
[[Category:Twitter]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Revision as of 16:50, 24 August 2020
Noun
f
- gajeren abin busa mai bututu na itace da ƙofofi waɗanda ake sa yatsu a toshe don daidaita sauti; tana da ɗauri na fata kusa da mabusa wanda ya ƙunshi beli da ƙaramin tsukakken gindi inda ake busawa; akwai kuma wani faffaɗan ƙarfe wanda yake tokare bakin mabushi; an fi busa wa saraki ita.
- (algaita in English) a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument.
- One playing this instrument.
Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.
Shin ka/kin taba gani ko ji ana busa algaita? pic.twitter.com/ClqvyUdQv6— HJMH (@hab_j) August 24, 2020