More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[worship]]</big> | |||
==Noun== | |||
{{suna|ibada|ibadodi|ibadoji}} | {{suna|ibada|ibadodi|ibadoji}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] |
Latest revision as of 10:42, 18 August 2021
Noun
f
- bauta wa Ubangiji a ƙarƙashin wani addini <> the worship, submission or devotion of God under a religion; piety, observing religious obligations.
- gidan ibada <> house of worship.
- abin da mutum ya mai da hankali a kai <> the object of someone's devotion
- “Su kwanakin goman farko na Zul-Hajji sun samo darajarsu ce ta hanyar kasancewarsu wani irin wuri da manyan ibadodi ke haduwa a cikinsa, wadannan kuwa su ne: Sallah da azumi da sadaka da Hajji, wannan abin ba ya faruwa cikin wasun wadannan kwanaki.” Babban mahaddacin Hadisai Ibnu Hajar ya ce cikin Fathul Bari 2/534 [1]