More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Hausa == | == Hausa == | ||
===Verb=== | ===Verb=== | ||
'''yaba''' (verb) | '''yaba''' (verb) | ||
# furta kalma mai daɗi ga wani da ya aikata wani kyakkyawan abu <> [[commend]] or [[praise]] someone with kind words for having done something nice. | # furta kalma mai daɗi ga wani da ya aikata wani kyakkyawan abu <> [[commend]] or [[praise]] someone with kind words for having done something nice. | ||
#: ''an '''yaba''' wa Audu saboda cin jarabawa da ya yi. <> Audu was praised for passing the exam.'' | #: ''an '''yaba''' wa Audu saboda cin jarabawa da ya yi. <> Audu was praised for passing the exam.'' | ||
Line 8: | Line 8: | ||
===Noun=== | ===Noun=== | ||
{{suna|yabo|yabbai}} | {{suna|yabo|yabbai}} | ||
'''yabo''' (''noun'' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]) | '''yabo''' (''noun'' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]) | ||
# faɗar wata kalma mai daɗi ga wani mutum da ya aikata wani kyakkyawan abu. | # faɗar wata kalma mai daɗi ga wani mutum da ya aikata wani kyakkyawan abu. |
Revision as of 14:52, 21 June 2019
Hausa
Verb
yaba (verb)
- furta kalma mai daɗi ga wani da ya aikata wani kyakkyawan abu <> commend or praise someone with kind words for having done something nice.
- an yaba wa Audu saboda cin jarabawa da ya yi. <> Audu was praised for passing the exam.
- She praised his cooking. <> ta yaba wa girkinsa.
Noun
yabo (noun m)
- faɗar wata kalma mai daɗi ga wani mutum da ya aikata wani kyakkyawan abu.
- ambaton sunayen Annabi da yi masa addu'a, kamar irin na Ishiriniya.
See Also
English
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If you praise someone, then you say good things about them.
Noun
Google translation of praise
Yabo.
- (noun) yabo <> praise, commendation, compliment, approval, appreciation;
- (verb) yaba <> appreciate, commend, impress, praise, recommend;