Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sarki: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
No edit summary
Line 4: Line 4:
{{noun|king}}
{{noun|king}}
[[File:sarki_sanusi_da_fadawa.jpg|thumbnail|'''Sarkin''' Kano Sanusi Lamido Sanusi da [[fadawa]] <> '''Emir''' of Kano and his [[courtier]]s.]]
[[File:sarki_sanusi_da_fadawa.jpg|thumbnail|'''Sarkin''' Kano Sanusi Lamido Sanusi da [[fadawa]] <> '''Emir''' of Kano and his [[courtier]]s.]]
# mutumin da aka naɗa ta hanyar [[mulki]] ko sana'a ko wani abu. <> [[sarki]] is [[king]] in English, which is a male leader of a nation or company.
# mutumin da aka naɗa ta hanyar [[mulki]] ko sana'a ko wani abu. <> [[sarki]] is [[king]] in English, which is a male leader of a nation or company. a [[traditional]] [[leader]].
# mutumin da ya [[shahara]] wajen yin wani abu. <> {{context|idiomatic}} A [[powerful]] or [[influential]] person.
# mutumin da ya [[shahara]] wajen yin wani abu. <> {{context|idiomatic}} A [[powerful]] or [[influential]] person.
#: ''Donald Trump '''sarkin''' ƙarya ne. <> Donald Trump is the '''king''' of lying.''  
#: ''Donald Trump '''sarkin''' ƙarya ne. <> Donald Trump is the '''king''' of lying.''  

Revision as of 04:47, 23 April 2019

Noun

Tilo
sarki

Jam'i
sarakuna or sarakai

sarki = m | sarauniya = f (queen)

Singular
king

Plural
kings

Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi da fadawa <> Emir of Kano and his courtiers.
  1. mutumin da aka naɗa ta hanyar mulki ko sana'a ko wani abu. <> sarki is king in English, which is a male leader of a nation or company. a traditional leader.
  2. mutumin da ya shahara wajen yin wani abu. <> (idiomatic) A powerful or influential person.
    Donald Trump sarkin ƙarya ne. <> Donald Trump is the king of lying.
  3. sarkin sarauta, watau Allah Maɗaukaki. <> (Islam) one of the names of God The Most Exalted, The King, The Sovereign.

Google translation of sarki

King.

  1. (noun) king <> sarki; chief <> shugaba, sarki; emperor <> sarki;