More actions
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:) |
m Admin moved page Talk:addu o i to Talk:addu'o'i |
(No difference)
|
Latest revision as of 22:12, 23 June 2019
Glosbe's example sentences of addu o i [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar addu o i:
- 4:8) A talifi na gaba, za mu bincika wasu addu’o’i da kuma furci na addu’o’i da aka rubuta cikin Littafi Mai Tsarki.
4:8) In the next article, we will examine some prayers and prayerful expressions recorded in the Bible[[.]] [2] - 7 Mun san cewa Jehovah mai “amsa addu’o’i” ne, saboda haka za mu gaskata cewa a shirye yake ya amsa addu’o’i da muke yi daidai da nufinsa.
7 We know that Jehovah is the “Hearer of prayer,” so we can trust his readiness to hear our prayers offered in harmony with his will. [3] - Idan mai son addini ne, kana iya sanin ra’ayinsa ta wajen tambayarsa, “Kana tunanin cewa Allah yana jin dukan addu’o’i, ko kuwa akwai wasu addu’o’in da ba ya ji?”
If he is religiously inclined, you may be able to draw him out further by asking, “Do you think God listens to all prayers, or might there be some prayers he does not approve of?” [4] - Idan ba ya amsa dukan addu’o’i, mene ne za mu iya yi don ya ji addu’o’inmu?
If not, what should we do to be heard by God? [5] - (1 Yohanna 3:19, 20) Addu’o’in dattawan ikilisiya na iya taimakonmu a ruhaniya, irin waɗannan addu’o’i suna da “iko dayawa.”—Yaƙub 5:13-16.
(1 John 3:19, 20) And the prayers of older men of the congregation can help us spiritually, for such petitions have “much force.” —James 5:13-16. [6] - Mai jin addu’o’i Sa’ad da yake sama kafin ya zo duniya, Yesu ya gani da kansa cewa Jehobah Shi ne “Mai-jin addu’a” kuma Yana son jin addu’o’in amintattu masu bauta masa.
Hearer of prayers In the heavens before coming to earth, Jesus observed firsthand that Jehovah is the “Hearer of prayer” and that He delights in the prayers of his faithful worshippers. [7] - Littafi Mai Tsarki ya ba mu tabbaci cewa Allah Mai Iko Duka yana jin addu’o’in bayinsa masu aminci, amma ya kuma bayyana mana dalilan da suka sa ba ya jin wasu addu’o’i.
The Bible assures us that Almighty God answers the prayers of his faithful servants, but it also gives reasons why he does not listen to some prayers. [8] - 12. (a) Me ya sa addu’o’i masu ma’ana sun ƙunshi fiye da kalmomi kawai?
12. (a) Why do meaningful prayers involve more than words? [9] - Jehobah mai “jin addu’a” yana amfani da mala’ikunsa, bayinsa na duniya, ruhunsa mai tsarki, da kuma Kalmarsa wajen amsa addu’o’i.—Zabura 65:2.
Jehovah, the “Hearer of prayer,” uses his angels, his earthly servants, his holy spirit, and his Word to answer prayers. —Psalm 65:2. [10] - 7:5) Idan haka ne, roƙon da Yakubu ya yi zai iya tuna maka cewa addu’o’i za su iya rage damuwa.
7:5) If so, Jacob’s entreaty may remind you that prayers can allay anxiety. [11] - Yin Addu’o’i ga jiragen yaƙi da kuma barikin sojoji sun zama kamar al’ada.
Blessings of jet-fighters and barracks have become almost routine. [12] - (Ka kuma duba akwatin nan “Addu’o’i Biyu Masu Ma’ana Sosai.”)
(See also the box “Two Remarkable Prayers.”) [13] - (b) Ban da addu’o’i na kanmu, menene kuma zai taimaki mutum ya farfaɗo daga zunubi?
(b) Besides personal prayers, what else will aid a person in his recovery from sin? [14] - Muna da dalilai masu ƙarfi na tabbata cewa mai “jin addu’a” ne, yana amsa addu’o’i da miliyoyin mutane suka yi da zuciya ɗaya.
We have a firm basis to be confident that the “Hearer of prayer” answers sincere prayers offered by millions of humans. [15] - Amma muna bukatar mu san cewa Jehobah ba ya yawan amsa addu’o’i kamar yadda muke so.
We should realize, though, that Jehovah does not always answer our prayers in the manner that we may want. [16] - Amma addu’o’i na kanmu ko na iyalinmu sukan zama takamaimai.
But our personal or family prayers can be quite specific. [17] - (Ayyukan Manzanni 11:27-30) A kwanakinmu, sau da yawa ana addu’o’i game da ’yan’uwanci duka ko game da rukunin ’yan’uwa a taron Kirista, inda mutane da yawa suna bukatar fahimta don su iya cewa “Amin.”—1 Korantiyawa 14:16.
(Acts 11:27-30) In our day, prayers about the entire brotherhood or about a large group of brothers are often heard at Christian meetings, where many need to understand and be able to say “Amen.” —1 Corinthians 14:16. [18] - Alal misali, a lokacin da mugunta ta zama gama-gari a ƙasar Isra’ila ta dā, Allah ya umurci annabinsa Ishaya ya gaya wa mutanen cewa: “Sa’anda ku ke yi mini yawan addu’o’i, ba ni ji ba: hannuwanku cike su ke da jini.”
For example, at a time when violence was rampant in ancient Israel, God directed his prophet Isaiah to tell the people: “Although you offer many prayers, I am not listening; your hands are filled with blood.” [19] - 9:37, 38) Jehobah Allah yana amsa irin waɗannan addu’o’i a hanya mai ban mamaki.
9:37, 38) Jehovah God is answering such prayers in an unprecedented way. [20] - Me ya sa bai kamata mu kammala cewa addu’o’i da kamar ba a amsa ba tabbacin rashin amincewar Allah ne ba?
Why should we not conclude that seemingly unanswered prayers are evidence of God’s disapproval? [21] - Tana ganin cewa Jehobah ya amsa addu’o’i guda biyu da ta yi.
She feels that two of her specific prayers were answered. [22] - Me ya sa zai kasance da amfani mu bincika wasu addu’o’i da ke rubuce a cikin Littafi Mai Tsarki?
Why will it be beneficial to consider some prayers recorded in the Bible? [23] - Ka ba da wani misalin da ke cikin Nassi da ya nuna cewa Allah yana amsa addu’o’i.
Give a Scriptural example showing that God answers prayers. [24] - 18 Waƙoƙi da yawa addu’o’i ne a sabon littafin waƙarmu na Ku Rera Waƙa da Murna ga Jehobah.
18 Many of the songs from “Sing Out Joyfully” to Jehovah are in the form of a prayer. [25] - 5 Shin Jehobah yana sauraron dukan addu’o’i ne?
5 Does Jehovah listen to all prayers? [26]
- 4:8) A talifi na gaba, za mu bincika wasu addu’o’i da kuma furci na addu’o’i da aka rubuta cikin Littafi Mai Tsarki.
Retrieved June 23, 2019, 6:11 pm via glosbe (pid: 19765)