More actions
m Quick edit |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
## ''something the hens have '''learned''', from personal experience, is mildly unpleasant. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> daga abin da kajin suka '''koya''' daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ## ''something the hens have '''learned''', from personal experience, is mildly unpleasant. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> daga abin da kajin suka '''koya''' daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
## ''na '''[[fahimci]]''' abubuwa da dama. <> I have '''[[learned]]''' a lot of things. | ## ''na '''[[fahimci]]''' abubuwa da dama. <> I have '''[[learned]]''' a lot of things. | ||
##''amma sakamakon ya nuna cewa yara kan ci gaba da rike dandanon '''da suka [[koyi]]''' amfani da shi bayan shekaru da dama,'' <> but his results hint that a '''learned''' prenatal preference for garlic was maintained even years later,<small> --[[bbchausa_verticals/082-baby-learning]]</small> | |||
==Adjective== | ==Adjective== |
Latest revision as of 04:31, 17 October 2019
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of learn. <> koyi/koya/koyo. fahimta/fahimci.
- something the hens have learned, from personal experience, is mildly unpleasant. [1] <> daga abin da kajin suka koya daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [2]
- na fahimci abubuwa da dama. <> I have learned a lot of things.
- amma sakamakon ya nuna cewa yara kan ci gaba da rike dandanon da suka koyi amfani da shi bayan shekaru da dama, <> but his results hint that a learned prenatal preference for garlic was maintained even years later, --bbchausa_verticals/082-baby-learning
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If you are learned, then you are highly educated. <> mai ilimi, masani/masaniya. sananne.
- And he felt from them apprehension. They said, "Fear not," and gave him good tidings of a learned boy. <> Sai ya ji tsõro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsõro." Kuma suka yi masa bushãra da (haihuwar) wani yaro mai ilmi. = Sai tsoro ya kama shi game da su. Suka ce, "Kada kaji tsoro," sai suka yi masa bishara da (haihuwar) yaro mai ilimi. --Qur'an 51:28
- I am a learned person. <> ni ɗan makaranta ne.