More actions
Created page with "==Noun== {{suna|amarya|amare}} {{noun|bride}} amarya = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns | ango = <abbr title="masculi..." |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
[[amarya]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | [[ango]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr> | [[amarya]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | [[ango]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr> | ||
# [[budurwa]] ko [[bazawara]] da ta yi sabon [[aure]]. <> A [[bride]], a [[newlywed]] woman. (= (Kabi.) ta-kesau.) | # [[budurwa]] ko [[bazawara]] da ta yi sabon [[aure]]. <> A [[bride]], a [[newlywed]] woman. (= (Kabi.) ta-kesau.) | ||
# [[amarya]]r [[wata]]: sabon wata ko | # [[amarya]]r [[wata]]: sabon wata ko [[jinjiri]]n wata. <> a new [[moon]]. | ||
# [[amarya]]r [[yaƙi]]: zuwa yaƙi na farko da sabon sarki ya yi. <> the first battle/war that king partake in. | |||
# [[amarya]]r [[doki]]: dokin [[zage]]. | |||
# [[amarya]]r [[buzuzu]]: dunƙulen kashi wanda buzuzu ke turawa da damina. | |||
# [[amarya]]r [[boko]]: yarinyar da ake kaiwa gidan ango kafin a kai amaryar gaskiya, ko bayan an kai ta. | |||
# [[amarya]]r [[danƙo]]: 'yar tsana da ake yi da kakin zuma. | |||
# [[amarya]]r [[ƙarni]]: watau mai sabon jego. |