Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

compliments: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary

Line 8: Line 8:
==Noun==
==Noun==
{{noun|compliment}}
{{noun|compliment}}
{{suna|alheri|none}}
{{suna|alheri|alheri}}
# {{plural of|compliment}} <> [[alheri]], kalamai masu daɗi.
# {{plural of|compliment}} <> [[alheri]], kalamai masu daɗi.
##''All '''[[compliments]]''', all prayer and worship are for Allah''
Dukkan nau'in ban girma da kuma salloli da '''[[kyawawa]]n [[kalmomi]]''' ya tabbata ga Allah
"Attahiyyaatu Lillahi Was Salawatu Wattayyibatu" --The [[Tashahhud (Tahiyar Sallah)]]

##''All '''[[compliments]]''', all prayer and worship are for Allah''
Dukkan nau'in ban girma da kuma salloli da '''[[kyawawa]]n [[kalmomi]]''' ya tabbata ga Allah
"Attahiyyaatu Lillahi Was Salawatu Wattayyibatu" --The [[Tashahhud (Tahiyar Sallah)]]

Latest revision as of 15:55, 31 August 2020

alheri, kyawawan kalmomi

Pronunciation

Homophones

Noun

Singular
compliment

Plural
compliments

Tilo
alheri

Jam'i
alheri

1. The plural form of compliment; more than one (kind of) compliment. <> alheri, kalamai masu daɗi.
1. All compliments, all prayer and worship are for Allah
Dukkan nau'in ban girma da kuma salloli da kyawawan kalmomi ya tabbata ga Allah
"Attahiyyaatu Lillahi Was Salawatu Wattayyibatu" --The Tashahhud (Tahiyar Sallah)

2. A person at your place of employment, perhaps someone in a position of authority, may begin to pay you compliments, do you favors, and seek opportunities to be with you.
Wani mutum a wajen aikinku, wataƙila wani mai matsayi, yana iya soma yi maki daɗin baki, ya yi maki alheri, ya kuma nemi damar kasancewa tare da ke.

3. (Song of Solomon 6:4-13) Viewing this as an opportunity to win her over, the king showers her with more compliments.
(Waƙar Waƙoƙi 6:4-13) Ganin cewa wannan dama ce mai kyau na shawo kanta, sarkin ya ci gaba da yi mata kalamai masu daɗi. [1]

Verb

Plain form (yanzu)
compliment

3rd-person singular (ana cikin yi)
compliments

Past tense (ya wuce)
complimented

Past participle (ya wuce)
complimented

Present participle (ana cikin yi)
complimenting

1. The third-person singular form of compliment. <> yi wa wani alheri, gaya wa wani kalma ko kalmomi masu kyau.