No edit summary |
No edit summary |

Line 18: | Line 18: | ||
#''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the [[international]] community Thursday to [[appeal]] for his [[release]] from [[prison]].''
[[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi [[kira]] ga [[ƙasashe]]n [[duniya]] da su saka baki a [[sako]] shi daga [[gidan yari]].

| #''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the [[international]] community Thursday to [[appeal]] for his [[release]] from [[prison]].''
[[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi [[kira]] ga [[ƙasashe]]n [[duniya]] da su saka baki a [[sako]] shi daga [[gidan yari]].

#''Nigeria: Two high profile [[blasphemy]] [[convictions]] at an [[Islamic]] [[court]] in northern Nigeria have [[sparked]] a [[debate]] about the role of [[sharia]] law in the [[country]] after prompting a global outcry.''
[[hukuncin|Hukuncin]] da [[kotun]] [[Musulunci]] ta yankewa wasu mutane game da [[ɓatanci]] ga [[addini]] a Najeriya, ya [[haifar da]] [[muhawar]] a game da [[shari'ar]] Musulunci a [[ƙasar]].

| #''Nigeria: Two high profile [[blasphemy]] [[convictions]] at an [[Islamic]] [[court]] in northern Nigeria have [[sparked]] a [[debate]] about the role of [[sharia]] law in the [[country]] after prompting a global outcry.''
[[hukuncin|Hukuncin]] da [[kotun]] [[Musulunci]] ta yankewa wasu mutane game da [[ɓatanci]] ga [[addini]] a Najeriya, ya [[haifar da]] [[muhawar]] a game da [[shari'ar]] Musulunci a [[ƙasar]].

# Ivory Coast: President Alassane Ouattara announces a 21% increase in the price paid to farmers in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he prepares a bid for a third term in office in Oct. 31 polls.
Shugaban Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da ƙarin kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake biyan manoma yayin da yake shirin neman wa'adi na uku a zaɓan wannan watan.

| # Ivory Coast: [[president|President]] Alassane Ouattara [[announces]] a 21% [[increase]] in the price [[paid]] to [[farmers]] in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he [[prepares]] a [[bid]] for a [[third]] [[term]] in office in Oct. 31 [[polls]].
[[shugaba|Shugaban]] Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya [[sanar da]] [[ƙarin]] kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake [[biyan]] [[manoma]] [[yayin da]] yake [[shirin]] [[neman]] [[wa'adi]] [[na uku]] a [[zaɓan]] wannan watan.

#''Somalia: Despite threats from Islamist militants and disapproval from society, former basketball player Nasra Mohamed has built a team of women she thinks can compete internationally.''
A Somaliya, duk da barazanar 'yan bindiga da rashin samun goyon bayan jama'a, doguwar 'yar wasan ƙwallon kwando Nasra Mohamed ta buɗe ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata a ƙasar.

| #''Somalia: Despite threats from Islamist militants and disapproval from society, former basketball player Nasra Mohamed has built a team of women she thinks can compete internationally.''
A Somaliya, duk da barazanar 'yan bindiga da rashin samun goyon bayan jama'a, doguwar 'yar wasan ƙwallon kwando Nasra Mohamed ta buɗe ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata a ƙasar.

#''Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.''
'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus. | #''Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.''
'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus. |