No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
Kanfen ɗin #SecureNorth kuka ne ga gwamnatin Buhari da ta ɗauki mataki kan matsalar tsaro a Arewacin Najeriya, kamar yadda ta gaggauta ɗaukar mataki kan neman rushe SARS. Arewa ba za ta taɓa cigaba ba matuƙar matsalar tsaro ta cigaba da yaɗuwa a garuruwan yankin. Muna jan-hankalin cewa Ƙungiyar BANN ba ta ada’wa da kanfen ɗin #EndSARS, haka nan ba ta goyon bayan karya doka da oda ko cin zarafin mutane. Hasali ma zanga-zanga kan matsalar tsaro an fara ta ne a Jihar Katsina tun watan Satumba, inda har mutum ɗaya ya rasa ransa a ƙaramar hukumar Jibia, aka kuma kame mutane 43. | Kanfen ɗin #SecureNorth kuka ne ga gwamnatin Buhari da ta ɗauki mataki kan matsalar tsaro a Arewacin Najeriya, kamar yadda ta gaggauta ɗaukar mataki kan neman rushe SARS. Arewa ba za ta taɓa cigaba ba matuƙar matsalar tsaro ta cigaba da yaɗuwa a garuruwan yankin. Muna jan-hankalin cewa Ƙungiyar BANN ba ta ada’wa da kanfen ɗin #EndSARS, haka nan ba ta goyon bayan karya doka da oda ko cin zarafin mutane. Hasali ma zanga-zanga kan matsalar tsaro an fara ta ne a Jihar Katsina tun watan Satumba, inda har mutum ɗaya ya rasa ransa a ƙaramar hukumar Jibia, aka kuma kame mutane 43. | ||
[[Category:BANN]] | |||
Ƙungiyar BANN na goyon bayan duk ’yan najeriya wajen neman cin gajiyar ayyukan cigaban ƙasa, da kare rayuwa, da dukiyoyin ‘yan Najeriya. Muna addu’ar samun sauƙi da haɗin-kan ‘yan Najeriya cikin walwala da yancin faɗin albarkacin-baki a fili ko ta kafafen sadarwar zamani, ƙarƙashin tsarin mulkin ƙasa. | Ƙungiyar BANN na goyon bayan duk ’yan najeriya wajen neman cin gajiyar ayyukan cigaban ƙasa, da kare rayuwa, da dukiyoyin ‘yan Najeriya. Muna addu’ar samun sauƙi da haɗin-kan ‘yan Najeriya cikin walwala da yancin faɗin albarkacin-baki a fili ko ta kafafen sadarwar zamani, ƙarƙashin tsarin mulkin ƙasa. | ||
Allah ya albarkaci Najeriya, amin. | Allah ya albarkaci Najeriya, amin. |