More actions
Created page with "==Verb== # to shoo away, send someone off, dismiss. <> gargaɗi, misali dabbobi. # shan ruwa ko giya ko taba da sauri. {{syn|kwankwaɗa}} ==Noun== {{suna|kora|kor..." |
|||
Line 5: | Line 5: | ||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{suna|kora|kore-kore}} | {{suna|kora|kore-kore}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr> | ||
[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[gargaɗa]]r abu da kara ko da magana don ya tafi ya ba da wuri ko don ya [[zakuɗa]]. | # [[gargaɗa]]r abu da kara ko da magana don ya tafi ya ba da wuri ko don ya [[zakuɗa]]. | ||
# [[sallama]] daga [[aiki]]. <> [[firing]], [[layoff]], employee [[termination]]. | # [[sallama]] daga [[aiki]]. <> [[firing]], [[layoff]], employee [[termination]]. | ||
Line 11: | Line 12: | ||
==Bargery's definition== | ==Bargery's definition== | ||
'''kora.''' | |||
'''I.''' [ko/"r+a/+]. | |||
1. {v.tr.1a; ko/+r+o/+ (2e.ii); ko/"r+u+ (3a.ii)}. ''Drive away; drive off.'' (Cf. bunka; burduma; burtuma; 'da'duma; dibga; fafara; furga'da; furgaga; furtuma; ruga; runkaka; runtuma; sasuk'a; sasuma; sulmiya; surmiya; sink'aka; wawara.) | |||
2. {n.f.}. | |||
(a) {4e kora I.1}. ''A driving away.'' e.g. [ko/"r+ra/+ da" ha+li/+ ta/+ fi+ ko/"r+a/+ da" sa"nda/+], ''being driven away by black looks, an unfriendly bearing, &c., is harder to bear than being driven away with blows.'' | |||
(b) ''Diarrhoea.'' (= gudawa; zawo; tsartaki.) | |||
(c) girman korar rami = girman kushewa, ''the growth of a lad in apparent perfect health till about seven years of age and then his dying in his first illness.'' | |||
(d) ya/ samu k., ''he'' (a buyer) ''got the better of the seller'' (or vice versa). (= taushi.) | |||
'''II.''' [ko/r+a"]. | |||
1. {v.tr.2c}. | |||
(a) ''Drive animal'', &c., ''in front of oneself.'' {ko/+r+o/+ (2e. vi); ko/"r+u+ (3a.ii)}. | |||
(b) na/ kora masa zomo, ''I finished my share of the work before he finished his.'' | |||
(c) ya/ k. ruwa, ''he drank water.'' | |||
(d) ya/ k. taba, ''he smoked tabacco he took a pinch of snuff, &c.'' | |||
2. {v.intr.3c}. aiki ya/ k., ''the work has progressed.'' (= gudana.) | |||
'''III.''' [ko/+r+a"] {4d kora II. 1}. | |||
'''IV.''' [ko/r+a/] {n.f.}. | |||
1. ''A scalp disease'' (impetigo?). | |||
2. ''A horny excrescence on the head of a fully grown guinea-fowl.'' e.g. ya/ fasa k. (i) ''it'' (a guinea-fowl) ''has become fully grown;'' (ii) ''he'' (a man) ''has become wealthy, influential.'' | |||
3. ''A space between two columns of native verse.'' | |||
4. ''Failure to germinate'' (seeds). (= kamfa.) | |||
5. ''A method of plaiting grass mats.'' | |||
6. ''Sores mnade on a horse by spurs.'' (= koso; cf. jingine.) |