More actions
Line 5: | Line 5: | ||
== Verb == | == Verb == | ||
[[juya]] | [[juyawa]] | [[juyar da]] | [[juyo]] ([[turned]], [[turned back]]) | [[juya]] | [[juyawa]] | [[juyar da]] | [[juyo]] ([[turned]], [[turned back]]) | [[juyu]] | ||
# [[birkita]] wani abu; [[mai da]], [[waiwaya]] <> [[turn]], [[flip]], [[redirect]], [[twist]] | # [[birkita]] wani abu; [[mai da]], [[waiwaya]] <> [[turn]], [[flip]], [[redirect]], [[twist]] | ||
##''So he began '''[[twisting]]''' his hands over what he (had) spent on it'' <> sai ya wayi gari '''yanã [[juyar da|jũyar da]]''' tafunansa biyu, sabõda abin da ya kashe a cikinta = sai ya wayi gari yana nadama, yana koke saboda abin da ya kashe a banza a cikinta --[[Quran/18/42|Qur'an 18:42]] | ##''So he began '''[[twisting]]''' his hands over what he (had) spent on it'' <> sai ya wayi gari '''yanã [[juyar da|jũyar da]]''' tafunansa biyu, sabõda abin da ya kashe a cikinta = sai ya wayi gari yana nadama, yana koke saboda abin da ya kashe a banza a cikinta --[[Quran/18/42|Qur'an 18:42]] |
Latest revision as of 14:01, 1 January 2021
Noun
f
Verb
juya | juyawa | juyar da | juyo (turned, turned back) | juyu
- birkita wani abu; mai da, waiwaya <> turn, flip, redirect, twist
- So he began twisting his hands over what he (had) spent on it <> sai ya wayi gari yanã jũyar da tafunansa biyu, sabõda abin da ya kashe a cikinta = sai ya wayi gari yana nadama, yana koke saboda abin da ya kashe a banza a cikinta --Qur'an 18:42
- Mun juyo wa Audu hoton don ya gani <> We flipped the picture over for Audu to see.
- Salima ta daure fuska tare da juyar da kai gefe guda
- sauya ko canza <> change
- Ku juya baƙin mai <> Change the oil.
- copy, rewrite, or doctor a written text <> sake rubuta wani abu da aka rubuta