Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

compromise: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 9: Line 9:
{{verb|compromis|e}}
{{verb|compromis|e}}
# To [[breach]] (a security system) <> samar wa tsari ko asiri ko na'ura matsala ko ja baya saboda kutse ko shiga cikin na'urar ba da izini ba ko kuma sanin asirin ko tsarin. {{syn|hack}}
# To [[breach]] (a security system) <> samar wa tsari ko asiri ko na'ura matsala ko ja baya saboda kutse ko shiga cikin na'urar ba da izini ba ko kuma sanin asirin ko tsarin. {{syn|hack}}
# taka son zuciyarka musamman a kan wani faɗa ko musu. karya [[ƙa'ida]]rka.
# taka son zuciyarka musamman a kan wani faɗa ko musu. karya [[ƙa'ida]]rka. {{syn|tolerate}}
##''(b) How do you show that you '''[[refuse]] to [[compromise]]''' your beliefs at home, at school, or at work?''
(b) Ta yaya za ka nuna cewa za ka yi '''[[tsayin daka]]''' da bangaskiyarka a gida, a makaranta, ko kuma a wurin aiki ba? [https://glosbe.com/en/ha/compromise]

##''However, those with true faith in God refused to '''[[compromise]]''' their principles, even at the risk of their lives.''
Amma dai, waɗanda suke da bangaskiya ta gaske cikin Allah sun ƙi '''[[karya]] [[ƙa'idodi]]nsu''', ko ma idan za su mutu. [https://glosbe.com/en/ha/compromise]

##''However, just for the sake of being well thought of by the authorities, we will never '''[[compromise]]''' our neutrality, diminish our preaching activity, or in any other way weaken our service to Jehovah.''
Amma, domin kawai hukumomi su ba mu daraja, ba za mu '''[[karya]] [[ƙa'ida]]''' na riƙe amincinmu ba, ko rage aikinmu na wa’azi, ko kuma raunana hidimarmu ga Jehovah. [https://glosbe.com/en/ha/compromise]

== Noun ==
== Noun ==
{{noun}}
{{noun}}

Revision as of 13:48, 6 March 2021

daidaitawa, sulhu bayan jayayya, tsaida tsayin daka

Pronunciation

Verb

Plain form (yanzu)
compromise

3rd-person singular (ana cikin yi)
compromises

Past tense (ya wuce)
compromised

Past participle (ya wuce)
compromised

Present participle (ana cikin yi)
compromising

1. To breach (a security system) <> samar wa tsari ko asiri ko na'ura matsala ko ja baya saboda kutse ko shiga cikin na'urar ba da izini ba ko kuma sanin asirin ko tsarin.
2. taka son zuciyarka musamman a kan wani faɗa ko musu. karya ƙa'idarka.
1. (b) How do you show that you refuse to compromise your beliefs at home, at school, or at work?
(b) Ta yaya za ka nuna cewa za ka yi tsayin daka da bangaskiyarka a gida, a makaranta, ko kuma a wurin aiki ba? [1]

2. However, those with true faith in God refused to compromise their principles, even at the risk of their lives.
Amma dai, waɗanda suke da bangaskiya ta gaske cikin Allah sun ƙi karya ƙa'idodinsu, ko ma idan za su mutu. [2]

3. However, just for the sake of being well thought of by the authorities, we will never compromise our neutrality, diminish our preaching activity, or in any other way weaken our service to Jehovah.
Amma, domin kawai hukumomi su ba mu daraja, ba za mu karya ƙa'ida na riƙe amincinmu ba, ko rage aikinmu na wa’azi, ko kuma raunana hidimarmu ga Jehovah. [3]

Noun

Singular
compromise

Plural
compromises

1. daidaitawa, sulhu bayan jayayya. Ɗan miƙa wuya don a yi sulhu.

Google translation of compromise

Sulhu, jayayya.

1. (noun) jayayya <> quarrel, compromise;
2. (verb) yi jayayya <> quarrel, compromise;