Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:kakkarya: Difference between revisions

Discussion page of kakkarya
Created page with "26:26) Yesu ya '''kakkarya''' gurasar don ya iya rarraba wa manzanninsa da suke hannun dama da kuma hagunsa. 26:26) Jesus '''broke''' the '''unleavened''' bread so that he co..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Tags: Mobile edit Mobile web edit

Line 3: Line 3:
26:26) Jesus '''broke''' the '''unleavened''' bread so that he could pass some to the apostles on each side of him.

jw2019

16 Allah ya kuma cika wannan alkawarin: “A waccan rana zan yi alkawari da namomin jeji, da tsuntsaye, da abubuwa masu rarrafe saboda Isra’ila. Zan kuma '''kakkarya''' baka da takobi, in kuma sa yaƙi ya ƙare a ƙasar, sa’an nan za su yi zamansu lami lafiya.”

Line 9: Line 9:
16 God also fulfilled this promise: “I shall certainly conclude a covenant in that day in connection with the wild beast of the field and with the flying creature of the heavens and the creeping thing of the ground, and the bow and the sword and war I shall '''break''' out of the land, and I will make them lie down in security.”

Har ila, mutuwar Yesu ta yi tanadin ceto ga mutane masu biyayya kuma tana ‘'''kakkarya''' ayyukan Iblis.’—1 Yohanna 3:8; Ibraniyawa 2:14, 15.

Line 15: Line 15:
At the same time, Jesus’ death provided the means for delivering obedient mankind and for ‘'''breaking''' up the works of the Devil.’ —1 John 3:8; Hebrews 2:14, 15.

Mikah ya ce: “Ku da ku ke ƙin nagarta, kuna son mugunta, masu-cire musu fata, namansu kuma daga ƙasussuwansu; kuna cin naman mutanena kuma; suna feɗe musu fatansu, suna '''kakkarya''' ƙasussuwansu; i, suna yanyanka su, sai ka ce domin tukunya, kamar nama cikin tukunyar dahuwa.”—Mikah 3:1-3.

Line 21: Line 21:
Says Micah: “You haters of what is good and lovers of badness, tearing off their skin from people and their organism from off their bones; you the ones who have also eaten the organism of my people, and have stripped their very skin from off them, and smashed to pieces their very '''bones''', and crushed them to pieces like what is in a widemouthed pot and like flesh in the midst of a cooking pot.” —Micah 3:1-3.

“[Yesu] ya '''kakkarya''', ya ba da dunƙulen nan ga almajiransa, almajiran kuwa suka ba taron.”—MAT.

Line 27: Line 27:
“After '''breaking''' the loaves, [Jesus] distributed them to the disciples, the disciples in turn to the crowds.” —MATT.

Kafin ma su taɓa ƙasa zakunan suka '''kakkarya''' ƙasusuwansu.

Line 33: Line 33:
Even before they reach the bottom of the pit, the lions grab '''them''' and '''break''' all their bones.

Ya yi baƙin ciki sosai don zunubin da ya yi kuma hakan ya sa ya ji kamar mutumin da aka '''kakkarya''' ƙasusuwansa

He suffered such agony over God’s disapproval that he felt like a man whose '''bones''' were '''crushed'''