More actions
Created page with "8 The third chapter of Paul’s letter to the Ephesians shows that “the deep things of God” include many truths that most of Jehovah’s people understand quite well, such..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
8 Sura ta uku ta wasiƙar Bulus ga Afisawa ta nuna cewa al’amura “zurfafa na Allah” sun ƙunshi gaskiya da yawa da mutanen Jehobah suka fahimta sosai, kamar su sanin Zuriyar da aka yi alkawarinta, waɗanda aka '''zaɓa''' daga cikin mutane da suke da begen zuwa sama, da kuma Mulkin Almasihu. | 8 Sura ta uku ta wasiƙar Bulus ga Afisawa ta nuna cewa al’amura “zurfafa na Allah” sun ƙunshi gaskiya da yawa da mutanen Jehobah suka fahimta sosai, kamar su sanin Zuriyar da aka yi alkawarinta, waɗanda aka '''zaɓa''' daga cikin mutane da suke da begen zuwa sama, da kuma Mulkin Almasihu. | ||

A random '''selection''' of people in different countries were asked just that question, and here is a sampling of their responses: | A random '''selection''' of people in different countries were asked just that question, and here is a sampling of their responses: | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Mutane da '''aka zaɓa''' babu shiri daga ƙasashe dabam dabam an yi masu wannan tambayar, ga samfurin abin da suka ce: | Mutane da '''aka zaɓa''' babu shiri daga ƙasashe dabam dabam an yi masu wannan tambayar, ga samfurin abin da suka ce: | ||

6, 7. (a) What considerations guided the Israelites in their '''selection''' of sacrificial offerings, and what did this foreshadow? | 6, 7. (a) What considerations guided the Israelites in their '''selection''' of sacrificial offerings, and what did this foreshadow? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
6, 7. (a) Mene ne Isra’ilawa suke bukatar su nuna sa’ad da suke '''zaɓan''' hadaya, kuma mene ne wannan yake wakilta? | 6, 7. (a) Mene ne Isra’ilawa suke bukatar su nuna sa’ad da suke '''zaɓan''' hadaya, kuma mene ne wannan yake wakilta? | ||

11, 12. (a) When did the '''selection''' begin of those who would form the heavenly Kingdom, and what was the reaction of the majority of Jews living at that time? | 11, 12. (a) When did the '''selection''' begin of those who would form the heavenly Kingdom, and what was the reaction of the majority of Jews living at that time? | ||
Line 21: | Line 21: | ||
11, 12. (a) A wane lokaci ne aka soma '''zaɓan''' waɗanda za su kasance cikin Mulki na samaniya, kuma yaya yawancin Yahudawa da suke zama a lokacin suka aikata? | 11, 12. (a) A wane lokaci ne aka soma '''zaɓan''' waɗanda za su kasance cikin Mulki na samaniya, kuma yaya yawancin Yahudawa da suke zama a lokacin suka aikata? | ||

However, when the '''selection''' of those who would form the heavenly “kingdom of priests” started at Pentecost 33 C.E., there were some righthearted Jews who accepted the invitation. | However, when the '''selection''' of those who would form the heavenly “kingdom of priests” started at Pentecost 33 C.E., there were some righthearted Jews who accepted the invitation. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Amma, da akwai wasu Yahudawa masu zukatan kirki da suka yi na’am da gayyatar sa’ad da aka soma '''zaɓan''' waɗanda za su kasance cikin “mulki na firistoci” na samaniya a Fentakos na shekara ta 33 A.Z. | Amma, da akwai wasu Yahudawa masu zukatan kirki da suka yi na’am da gayyatar sa’ad da aka soma '''zaɓan''' waɗanda za su kasance cikin “mulki na firistoci” na samaniya a Fentakos na shekara ta 33 A.Z. | ||

(Revelation 14:1, 4) The expression “firstfruits” refers to a small representative '''selection'''. | (Revelation 14:1, 4) The expression “firstfruits” refers to a small representative '''selection'''. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
(Wahayin Yahaya 14:1, 4) Furcin nan “nunan fari” na nuni ga wakilai kalilan da '''aka zaɓa'''. | (Wahayin Yahaya 14:1, 4) Furcin nan “nunan fari” na nuni ga wakilai kalilan da '''aka zaɓa'''. | ||

While a good '''selection''' can enrich one’s life and make it satisfying, a poor choice can bring no end of sorrow. | While a good '''selection''' can enrich one’s life and make it satisfying, a poor choice can bring no end of sorrow. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Yayin da '''zaɓe''' mai kyau zai ƙara kyautata rayuwar mutum kuma ya sa ta gamsu, zaɓe da ba shi da kyau zai iya kawo baƙin ciki har abada. | Yayin da '''zaɓe''' mai kyau zai ƙara kyautata rayuwar mutum kuma ya sa ta gamsu, zaɓe da ba shi da kyau zai iya kawo baƙin ciki har abada. | ||

Your '''selection''' will depend on which one you want to listen to. | Your '''selection''' will depend on which one you want to listen to. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Kuma '''wanda''' ka fi so ne za ka zaɓa. | Kuma '''wanda''' ka fi so ne za ka zaɓa. | ||

To make his '''selection''' of high priest known, God causes Aaron’s rod to bud. | To make his '''selection''' of high priest known, God causes Aaron’s rod to bud. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Don ya nuna cewa shi ya '''zaɓi''' babban firist, Allah ya sa sandar Haruna ya yi toho. | Don ya nuna cewa shi ya '''zaɓi''' babban firist, Allah ya sa sandar Haruna ya yi toho. | ||

Latest revision as of 03:22, 21 March 2021
8 The third chapter of Paul’s letter to the Ephesians shows that “the deep things of God” include many truths that most of Jehovah’s people understand quite well, such as the identity of the promised Seed, the selection from among mankind of individuals with a heavenly hope, and the Messianic Kingdom.
8 Sura ta uku ta wasiƙar Bulus ga Afisawa ta nuna cewa al’amura “zurfafa na Allah” sun ƙunshi gaskiya da yawa da mutanen Jehobah suka fahimta sosai, kamar su sanin Zuriyar da aka yi alkawarinta, waɗanda aka zaɓa daga cikin mutane da suke da begen zuwa sama, da kuma Mulkin Almasihu.
A random selection of people in different countries were asked just that question, and here is a sampling of their responses:
Mutane da aka zaɓa babu shiri daga ƙasashe dabam dabam an yi masu wannan tambayar, ga samfurin abin da suka ce:
6, 7. (a) What considerations guided the Israelites in their selection of sacrificial offerings, and what did this foreshadow?
6, 7. (a) Mene ne Isra’ilawa suke bukatar su nuna sa’ad da suke zaɓan hadaya, kuma mene ne wannan yake wakilta?
11, 12. (a) When did the selection begin of those who would form the heavenly Kingdom, and what was the reaction of the majority of Jews living at that time?
11, 12. (a) A wane lokaci ne aka soma zaɓan waɗanda za su kasance cikin Mulki na samaniya, kuma yaya yawancin Yahudawa da suke zama a lokacin suka aikata?
However, when the selection of those who would form the heavenly “kingdom of priests” started at Pentecost 33 C.E., there were some righthearted Jews who accepted the invitation.
Amma, da akwai wasu Yahudawa masu zukatan kirki da suka yi na’am da gayyatar sa’ad da aka soma zaɓan waɗanda za su kasance cikin “mulki na firistoci” na samaniya a Fentakos na shekara ta 33 A.Z.
(Revelation 14:1, 4) The expression “firstfruits” refers to a small representative selection.
(Wahayin Yahaya 14:1, 4) Furcin nan “nunan fari” na nuni ga wakilai kalilan da aka zaɓa.
While a good selection can enrich one’s life and make it satisfying, a poor choice can bring no end of sorrow.
Yayin da zaɓe mai kyau zai ƙara kyautata rayuwar mutum kuma ya sa ta gamsu, zaɓe da ba shi da kyau zai iya kawo baƙin ciki har abada.
Your selection will depend on which one you want to listen to.
Kuma wanda ka fi so ne za ka zaɓa.
To make his selection of high priest known, God causes Aaron’s rod to bud.
Don ya nuna cewa shi ya zaɓi babban firist, Allah ya sa sandar Haruna ya yi toho.