Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:counts: Difference between revisions

Discussion page of counts
Created page with "Never forget, it is not the opinion of our workmates or our schoolmates that '''counts''' but the viewpoint of Jehovah and Jesus Christ. —Galatians 1:10. Kada ku manta, ba..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Kada ku manta, ba ra’ayin abokan aikinmu ne ko kuma na abokan makaranta yake da '''muhimmanci''' ba amma ra’ayin Jehovah da kuma na Yesu Kristi ne yake da muhimmanci.—Galatiyawa 1:10.

jw2019

But is it talent alone that '''counts''' with God?

Line 9: Line 9:
Amma Allah yana mai da hankali '''ga''' iyawa ne kawai?

Serving him with pure motives is primarily what '''counts'''.”

Line 15: Line 15:
Bauta masa da zuciya mai kyau shi ne '''mafi muhimmanci'''.”

God’s evaluation of us is what '''counts'''.

Line 21: Line 21:
Yadda Jehobah ya ɗauke mu ne ya '''fi muhimmanci'''.
Yadda Jehobah ya ɗauke mu ne ya '''fi muhimmanci'''.

jw2019

This means that God '''counts''' the death of all his loyal ones as too costly to let it occur.

Line 27: Line 27:
Hakan yana nufin cewa Jehobah '''ba''' zai ƙyale a halaka dukan amintattun bayinsa ba domin yana ɗaukansu da tamani.

However, Eli failed on both '''counts''', as a father and as high priest.

Line 33: Line 33:
Amma, Eli bai cika hakkinsa ba a matsayin uba da kuma babban firist.

(Zechariah 2:8) And Jesus stated emphatically that he '''counts''' what people do or fail to do to his anointed brothers as being done or not done to him. —Matthew 25:40, 45.

Line 39: Line 39:
(Zechariah 2:8) Yesu kuma ya nanata sosai cewa abin '''da''' mutane suka yi ko kuma suka ƙi yi wa ’yan’uwansa shafaffu an yi masa ne.—Matta 25:40, 45.

What '''counts''' is that we serve Jehovah faithfully. —1 Cor.

Line 45: Line 45:
Abin da ya '''fi muhimmanci''' shi ne bauta wa Jehobah da aminci.—1 Kor.

The message is clear: What '''counts''' is that we ‘do our best’ in praising Jehovah.

Line 51: Line 51:
Saƙon a bayyane yake: Abin da yake da '''muhimmanci''' shi ne ‘mu yi iyakar ƙoƙarinmu’ wajen yabon Jehobah.

Our doing the divine will is what really '''counts''' with Jehovah.

Line 57: Line 57:
Abin da ainihi Jehobah yake ɗauka da '''muhimmanci''' shi ne '''mu''' yi nufinsa.

As he '''counts''' down to the end of the present system of things, we can be sure that everything Jehovah has purposed will take place at his appointed time, to the very “day and hour.” —Matt. 24:36; read Habakkuk 2:3.

Line 63: Line 63:
Yayin '''da''' muke daɗa yin kusa da ƙarshen wannan zamanin, za mu kasance da tabbaci cewa Jehobah zai cika dukan ƙudurinsa a daidai ‘ranan da sa’an’ da ya ƙayyade don hakan.—Mat. 24:36; karanta Habakkuk 2:3.

What '''counts''' is not only what we do but also why we do it.

Line 69: Line 69:
Abin da muka '''yi''' da kuma dalilin da ya sa muka yi shi yana da muhimmanci sosai a gare shi.

Endurance '''counts''' greatly with God
Endurance '''counts''' greatly with God
Line 75: Line 75:
Jimiri yana '''da muhimmanci''' ƙwarai ga Allah
Jimiri yana '''da muhimmanci''' ƙwarai ga Allah

jw2019

The book Early Childhood '''Counts''' —A Programming Guide on Early Childhood Care for Development states: “The months immediately after birth are critical in terms of brain maturation.

Line 81: Line 81:
Wani littafin da ya '''yi''' bayani a kan yadda yara suke girma ya ce ƙwaƙwalwar jariri tana soma koyon abubuwa sosai nan da nan cikin ’yan watanni bayan an haife shi.

In other words, what '''counts''' with Jehovah is not only how much we value knowledge but also how closely we adhere to God’s Word in what we do and say.

Line 87: Line 87:
Abin da yake da '''muhimmanci''' ga Jehovah ba yadda muke ɗaukan ilimi da tamani ba kawai amma yadda muke bin Kalmar Allah a abin da muke yi da kuma yadda muke magana.

It means that God '''counts''' the death of the entire group of his loyal ones too costly for him to let it take place. —See Psalm 72:14; 116:8.

Line 93: Line 93:
Hakan yana nufin cewa Jehobah ba zai ƙyale a halaka amintattun bayinsa gabaki ɗaya ba domin yana ɗaukansu da tamani.—Duba Zabura 72:14; 116:8.

6 No matter how well we start out, what ultimately '''counts''' is that we have endurance.

Line 99: Line 99:
6 Ko idan ma mun soma da kyau, abin da ya '''fi muhimmanci''' shi ne idan muna da jimiri.

Latest revision as of 11:29, 24 March 2021

Never forget, it is not the opinion of our workmates or our schoolmates that counts but the viewpoint of Jehovah and Jesus Christ. —Galatians 1:10.

Kada ku manta, ba ra’ayin abokan aikinmu ne ko kuma na abokan makaranta yake da muhimmanci ba amma ra’ayin Jehovah da kuma na Yesu Kristi ne yake da muhimmanci.—Galatiyawa 1:10.

But is it talent alone that counts with God?

Amma Allah yana mai da hankali ga iyawa ne kawai?

Serving him with pure motives is primarily what counts.”

Bauta masa da zuciya mai kyau shi ne mafi muhimmanci.”

God’s evaluation of us is what counts.

Yadda Jehobah ya ɗauke mu ne ya fi muhimmanci.

This means that God counts the death of all his loyal ones as too costly to let it occur.

Hakan yana nufin cewa Jehobah ba zai ƙyale a halaka dukan amintattun bayinsa ba domin yana ɗaukansu da tamani.

However, Eli failed on both counts, as a father and as high priest.

Amma, Eli bai cika hakkinsa ba a matsayin uba da kuma babban firist.

(Zechariah 2:8) And Jesus stated emphatically that he counts what people do or fail to do to his anointed brothers as being done or not done to him. —Matthew 25:40, 45.

(Zechariah 2:8) Yesu kuma ya nanata sosai cewa abin da mutane suka yi ko kuma suka ƙi yi wa ’yan’uwansa shafaffu an yi masa ne.—Matta 25:40, 45.

What counts is that we serve Jehovah faithfully. —1 Cor.

Abin da ya fi muhimmanci shi ne bauta wa Jehobah da aminci.—1 Kor.

The message is clear: What counts is that we ‘do our best’ in praising Jehovah.

Saƙon a bayyane yake: Abin da yake da muhimmanci shi ne ‘mu yi iyakar ƙoƙarinmu’ wajen yabon Jehobah.

Our doing the divine will is what really counts with Jehovah.

Abin da ainihi Jehobah yake ɗauka da muhimmanci shi ne mu yi nufinsa.

As he counts down to the end of the present system of things, we can be sure that everything Jehovah has purposed will take place at his appointed time, to the very “day and hour.” —Matt. 24:36; read Habakkuk 2:3.

Yayin da muke daɗa yin kusa da ƙarshen wannan zamanin, za mu kasance da tabbaci cewa Jehobah zai cika dukan ƙudurinsa a daidai ‘ranan da sa’an’ da ya ƙayyade don hakan.—Mat. 24:36; karanta Habakkuk 2:3.

What counts is not only what we do but also why we do it.

Abin da muka yi da kuma dalilin da ya sa muka yi shi yana da muhimmanci sosai a gare shi.

Endurance counts greatly with God

Jimiri yana da muhimmanci ƙwarai ga Allah

The book Early Childhood Counts —A Programming Guide on Early Childhood Care for Development states: “The months immediately after birth are critical in terms of brain maturation.

Wani littafin da ya yi bayani a kan yadda yara suke girma ya ce ƙwaƙwalwar jariri tana soma koyon abubuwa sosai nan da nan cikin ’yan watanni bayan an haife shi.

In other words, what counts with Jehovah is not only how much we value knowledge but also how closely we adhere to God’s Word in what we do and say.

Abin da yake da muhimmanci ga Jehovah ba yadda muke ɗaukan ilimi da tamani ba kawai amma yadda muke bin Kalmar Allah a abin da muke yi da kuma yadda muke magana.

It means that God counts the death of the entire group of his loyal ones too costly for him to let it take place. —See Psalm 72:14; 116:8.

Hakan yana nufin cewa Jehobah ba zai ƙyale a halaka amintattun bayinsa gabaki ɗaya ba domin yana ɗaukansu da tamani.—Duba Zabura 72:14; 116:8.

6 No matter how well we start out, what ultimately counts is that we have endurance.

6 Ko idan ma mun soma da kyau, abin da ya fi muhimmanci shi ne idan muna da jimiri.