More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
An [[ƙawata]] wa mutãne son [[sha'awoyi|sha'awõyi]] daga mãtã da ɗiya da dũkiyõyi abũbuwan tãrãwa daga zinariya da azurfa, da dawãki kiwãtattu da dabbõbin ci da hatsi. Wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take. --[[Quran/3/14]] | An [[ƙawata]] wa mutãne son [[sha'awoyi|sha'awõyi]] daga mãtã da ɗiya da dũkiyõyi abũbuwan tãrãwa daga zinariya da azurfa, da dawãki kiwãtattu da dabbõbin ci da hatsi. Wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take. --[[Quran/3/14]] | ||
An ƙawata wa mutane son abubuwan sha'awa, irin su mata, da ’ya'ya, da taskoki cike da zinari da | |||
azurfa, kuma da dawakai zaɓaɓɓu, da dabbobin ni'ima, da shuke-shuke. Wannan falala ce kawai ta rayuwar duniya. Kuma mafi kyawun makoma na wurin Allah. | |||
[3:14] An qawata wa mutane abubuwan jin dadin duniya, irin su mata, samun yara, tarin yawan zinariya da azurfa, horarun dawakai, dobbobi da hatsi. Wa’annan abubuwan rayuwan duniya ne. Wurin zaman da ya fi yana wurin ALLAH. | |||
== [https://www.islamawakened.com/quran/3/14/printview.html IslamAwakened.com] Qur'an Tafsir Collection for al-Imran 3:14 == | == [https://www.islamawakened.com/quran/3/14/printview.html IslamAwakened.com] Qur'an Tafsir Collection for al-Imran 3:14 == |