More actions
Created page with "16:1, 2, 11-13) On the run from the jealous and murderous King Saul, David was dwelling in the wilderness with his 600 loyal '''warriors'''. 16:1, 2, 11-13) Dauda ya gudo dag..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
16:1, 2, 11-13) Dauda ya gudo daga Sarki Saul mai kishi da kisa, kuma ya ɓoye a cikin jeji tare da sojojinsa masu aminci '''ɗari''' shida. | 16:1, 2, 11-13) Dauda ya gudo daga Sarki Saul mai kishi da kisa, kuma ya ɓoye a cikin jeji tare da sojojinsa masu aminci '''ɗari''' shida. | ||

An Egyptian document from the 13th century B.C.E. mentions that some fearsome '''warriors''' in the region of Canaan were over eight feet (2.4 m) in height. | An Egyptian document from the 13th century B.C.E. mentions that some fearsome '''warriors''' in the region of Canaan were over eight feet (2.4 m) in height. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Wani littafin da Masarawa suka rubuta a ƙarni na 13 kafin haihuwar Yesu ya ce wasu '''ƙattai''' a yankin Ka’aniyawa suna wuce tsawon kafa takwas, wato mita biyu da ɗigo huɗu. | Wani littafin da Masarawa suka rubuta a ƙarni na 13 kafin haihuwar Yesu ya ce wasu '''ƙattai''' a yankin Ka’aniyawa suna wuce tsawon kafa takwas, wato mita biyu da ɗigo huɗu. | ||

This “one seated on the horse” is God’s Son, Jesus Christ, who is appointed by God to lead legions of angelic '''warriors''' to victory over God’s enemies. | This “one seated on the horse” is God’s Son, Jesus Christ, who is appointed by God to lead legions of angelic '''warriors''' to victory over God’s enemies. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Wannan “wanda ke kan doki” shi ne ɗan Allah, Yesu Kristi, wanda Allah ya naɗa domin ya ja-gorance rundunan '''mayaƙa''' mala’iku zuwa nasara a kan magabtan Allah. | Wannan “wanda ke kan doki” shi ne ɗan Allah, Yesu Kristi, wanda Allah ya naɗa domin ya ja-gorance rundunan '''mayaƙa''' mala’iku zuwa nasara a kan magabtan Allah. | ||

Still, as spiritual '''warriors''', we need to cultivate survival skills. | Still, as spiritual '''warriors''', we need to cultivate survival skills. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Amma, mu '''masu yaƙi''' na ruhaniya muna bukatar mu koyi dabarun tsira. | Amma, mu '''masu yaƙi''' na ruhaniya muna bukatar mu koyi dabarun tsira. | ||

However, an expedient arrangement allows them to get wives, and their number increases to nearly 60,000 '''warriors''' by the time of David’s rulership. —1 Chronicles 7:6-11. | However, an expedient arrangement allows them to get wives, and their number increases to nearly 60,000 '''warriors''' by the time of David’s rulership. —1 Chronicles 7:6-11. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Amma wani shirin da aka yi ya sa sun sami mata, kuma yawansu ya ƙaru zuwa '''mayaƙa''' kusan 60,000 a lokacin sarautar Dauda.—1 Tarihi 7:6-11. | Amma wani shirin da aka yi ya sa sun sami mata, kuma yawansu ya ƙaru zuwa '''mayaƙa''' kusan 60,000 a lokacin sarautar Dauda.—1 Tarihi 7:6-11. | ||

15 When Habakkuk says “'''warriors''' . . . moved tempestuously to scatter me,” the prophet speaks for Jehovah’s anointed servants. | 15 When Habakkuk says “'''warriors''' . . . moved tempestuously to scatter me,” the prophet speaks for Jehovah’s anointed servants. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
15 Yayin da Habakkuk ya ce “'''mayaƙa''' . . . suka zo kamar guguwa domin su warwatsa ni,” annabin yana magana ne a maimakon bayin Jehovah shafaffu. | 15 Yayin da Habakkuk ya ce “'''mayaƙa''' . . . suka zo kamar guguwa domin su warwatsa ni,” annabin yana magana ne a maimakon bayin Jehovah shafaffu. | ||

37:5-7) Jehovah, in turn, answered their prayers for help by sending an angel to strike down in one night 185,000 '''warriors''' in the camp of the Assyrians. | 37:5-7) Jehovah, in turn, answered their prayers for help by sending an angel to strike down in one night 185,000 '''warriors''' in the camp of the Assyrians. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
37:5-7) Jehobah ya amsa addu’o’insu na taimako ta wajen aika mala’ika guda ya halaka runduna '''185,000''' a cikin dare ɗaya a sansanin Assuriyawa. | 37:5-7) Jehobah ya amsa addu’o’insu na taimako ta wajen aika mala’ika guda ya halaka runduna '''185,000''' a cikin dare ɗaya a sansanin Assuriyawa. | ||

(Deuteronomy 9:1, 2) Yes, these giant '''warriors''' were proverbial! | (Deuteronomy 9:1, 2) Yes, these giant '''warriors''' were proverbial! | ||
Line 45: | Line 45: | ||
(Kubawar Shari’a 9:1, 2) Hakika, waɗannan '''jarumai''' ƙattai sanannu ne! | (Kubawar Shari’a 9:1, 2) Hakika, waɗannan '''jarumai''' ƙattai sanannu ne! | ||

The situation of Ittai and his followers may have caused David to recall his own days as an exiled fugitive when he and 600 Israelite '''warriors''' relocated to Philistine territory and entered the domain of Achish, the king of Gath. | The situation of Ittai and his followers may have caused David to recall his own days as an exiled fugitive when he and 600 Israelite '''warriors''' relocated to Philistine territory and entered the domain of Achish, the king of Gath. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Mai yiwuwa yanayin Ittai da mabiyansa ya sa Dauda ya tuna da lokacin da yake zaman bauta sa’ad da shi da '''jarumai''' Isra’ilawa ɗari shida suka ƙaura zuwa yankin Filistiya kuma suka shiga unguwar Achish, sarkin Gath. | Mai yiwuwa yanayin Ittai da mabiyansa ya sa Dauda ya tuna da lokacin da yake zaman bauta sa’ad da shi da '''jarumai''' Isra’ilawa ɗari shida suka ƙaura zuwa yankin Filistiya kuma suka shiga unguwar Achish, sarkin Gath. | ||

12:8 —In what way were the faces of the Gadite '''warriors''' like “the faces of lions”? | 12:8 —In what way were the faces of the Gadite '''warriors''' like “the faces of lions”? | ||
Line 57: | Line 57: | ||
12:8—A wace hanya ce fuskokin '''jaruman''' ƙabilar Gad “kamar na zakoki”? | 12:8—A wace hanya ce fuskokin '''jaruman''' ƙabilar Gad “kamar na zakoki”? | ||

(3) Even though the men of Gibeon were '''warriors''', why did they deceive Joshua and make peace with Israel? | (3) Even though the men of Gibeon were '''warriors''', why did they deceive Joshua and make peace with Israel? | ||
Line 63: | Line 63: | ||
(3) Me ya sa Gibeyonawa suka yi wa Joshua ƙarya kuma suka sasanta da Isra’ila duk da cewa su '''jarumai''' ne? | (3) Me ya sa Gibeyonawa suka yi wa Joshua ƙarya kuma suka sasanta da Isra’ila duk da cewa su '''jarumai''' ne? | ||

Gone from the city streets would be the sounds of commerce, the cries of '''warriors''', the chants of priests. | Gone from the city streets would be the sounds of commerce, the cries of '''warriors''', the chants of priests. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Ba za a ji harkoki cikin titunan birninta ba kuma, ba muryar '''mayaƙa''', da waƙe-waƙen firistoci. | Ba za a ji harkoki cikin titunan birninta ba kuma, ba muryar '''mayaƙa''', da waƙe-waƙen firistoci. | ||

Or think of the modern-day “Christian” gunmen in a recent civil war who, “just like medieval '''warriors''' who had saints’ names on their sword hilts, taped pictures of the Virgin to their rifle butts.” | Or think of the modern-day “Christian” gunmen in a recent civil war who, “just like medieval '''warriors''' who had saints’ names on their sword hilts, taped pictures of the Virgin to their rifle butts.” | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Ko kuma ka yi tunanin “Kirista” ’yan bindiga daɗi na zamani a yaƙin basasa, “kamar '''mayaƙan''' zamanin jahiliyya da suke da sunayen waliyai a kan takobansu, suka liƙa hotunan Maryamu a gindin bindigarsu.” | Ko kuma ka yi tunanin “Kirista” ’yan bindiga daɗi na zamani a yaƙin basasa, “kamar '''mayaƙan''' zamanin jahiliyya da suke da sunayen waliyai a kan takobansu, suka liƙa hotunan Maryamu a gindin bindigarsu.” | ||

David was perhaps likening the victorious Israelite '''warriors''' coming forth from a battle to such a dove —strong of wing and brilliant in appearance. | David was perhaps likening the victorious Israelite '''warriors''' coming forth from a battle to such a dove —strong of wing and brilliant in appearance. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Wataƙila Dauda yana kwatanta Isra’ilawa '''mayaƙa ne''' da suka ci nasara da waɗannan kurciyoyi, masu fukafukai masu ƙarfi kuma masu haske. | Wataƙila Dauda yana kwatanta Isra’ilawa '''mayaƙa ne''' da suka ci nasara da waɗannan kurciyoyi, masu fukafukai masu ƙarfi kuma masu haske. | ||

On their way back to their inheritance east of the Jordan, the '''warriors''' of Reuben, Gad, and the half tribe of Manasseh set up an altar that is “great in conspicuousness.” | On their way back to their inheritance east of the Jordan, the '''warriors''' of Reuben, Gad, and the half tribe of Manasseh set up an altar that is “great in conspicuousness.” | ||
Line 87: | Line 87: | ||
A kan hanyarsu ta komawa wajen gadōnsu da ke gabashin Urdun, '''mayaƙan''' Ra’ubainawa, da Gadawa, da rabin ƙabilar Manassa suka “gina babban bagade.” | A kan hanyarsu ta komawa wajen gadōnsu da ke gabashin Urdun, '''mayaƙan''' Ra’ubainawa, da Gadawa, da rabin ƙabilar Manassa suka “gina babban bagade.” | ||

This time, though, he had insulted the wrong man —the beloved commander of a loyal and well-trained band of '''warriors'''. | This time, though, he had insulted the wrong man —the beloved commander of a loyal and well-trained band of '''warriors'''. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Amma, a wannan lokacin, ya wulaƙanta wanda ya fi ƙarfinsa, wato, shugaban wasu '''mayaƙa''' ƙwararru kuma masu aminci. | Amma, a wannan lokacin, ya wulaƙanta wanda ya fi ƙarfinsa, wato, shugaban wasu '''mayaƙa''' ƙwararru kuma masu aminci. | ||

Right at that moment, some 400 '''warriors''' were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband. | Right at that moment, some 400 '''warriors''' were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
A daidai wannan lokacin, '''mayaƙa''' ɗari huɗu suna kan hanya, sun ƙudurta cewa za su kashe duka mazan da ke gidan Nabal, mijin Abigail. | A daidai wannan lokacin, '''mayaƙa''' ɗari huɗu suna kan hanya, sun ƙudurta cewa za su kashe duka mazan da ke gidan Nabal, mijin Abigail. | ||

Right at that moment, some 400 '''warriors''' were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband. | Right at that moment, some 400 '''warriors''' were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
'''Mayaƙa''' aƙalla ɗari huɗu suna nan tafe, kuma sun ƙudurta cewa za su kashe dukan mazajen da ke gidan Nabal, mijin Abigail. | '''Mayaƙa''' aƙalla ɗari huɗu suna nan tafe, kuma sun ƙudurta cewa za su kashe dukan mazajen da ke gidan Nabal, mijin Abigail. | ||

However, as stated at 2 Samuel 23:18, 19, he was the head of 30 '''warriors''' and was more distinguished than any of them. | However, as stated at 2 Samuel 23:18, 19, he was the head of 30 '''warriors''' and was more distinguished than any of them. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Amma, kamar yadda aka ambata a 2 Sama’ila 23:18, 19, ya shugabanci '''mayaƙa''' 30 kuma ya fi dukansu shahara. | Amma, kamar yadda aka ambata a 2 Sama’ila 23:18, 19, ya shugabanci '''mayaƙa''' 30 kuma ya fi dukansu shahara. | ||

Moreover, there are all the Gittites —Ittai and his 600 '''warriors'''. —2 Sam. | Moreover, there are all the Gittites —Ittai and his 600 '''warriors'''. —2 Sam. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Bugu da ƙari, har da dukan Gatiyawa, wato, Ittai da '''jarumansa''' ɗari shida.—2 Sam. | Bugu da ƙari, har da dukan Gatiyawa, wato, Ittai da '''jarumansa''' ɗari shida.—2 Sam. | ||

7 Likely, those defenseless Israelite soldiers wondered how they would protect their family if enemy '''warriors''' raided their camp. | 7 Likely, those defenseless Israelite soldiers wondered how they would protect their family if enemy '''warriors''' raided their camp. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
7 Wataƙila waɗannan sojojin sun yi tunanin yadda za su kāre iyalinsu idan abokan gābansu '''suka''' kawo musu hari. | 7 Wataƙila waɗannan sojojin sun yi tunanin yadda za su kāre iyalinsu idan abokan gābansu '''suka''' kawo musu hari. | ||

They will use their arms, or “rods,” against their own '''warriors'''. | They will use their arms, or “rods,” against their own '''warriors'''. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Za su yi amfani da makamansu, ko kuma “sanduna,” akan '''mayaƙan''' nasu. | Za su yi amfani da makamansu, ko kuma “sanduna,” akan '''mayaƙan''' nasu. | ||

(1 Samuel 16:1, 2, 11-13) On the run from the jealous and murderous King Saul, David was dwelling in the wilderness with his 600 loyal '''warriors'''. | (1 Samuel 16:1, 2, 11-13) On the run from the jealous and murderous King Saul, David was dwelling in the wilderness with his 600 loyal '''warriors'''. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
(1 Samuila 16:1, 2, 11-13) Sa’ad da ya gudu daga Sarki Saul mai kishi da kisa, Dauda yana zaune a cikin jeji tare da rundunarsa ɗari shida masu aminci. | (1 Samuila 16:1, 2, 11-13) Sa’ad da ya gudu daga Sarki Saul mai kishi da kisa, Dauda yana zaune a cikin jeji tare da rundunarsa ɗari shida masu aminci. | ||

Solomon is saying that the protective value of wisdom is greater than a complete number of '''warriors''' guarding a city. | Solomon is saying that the protective value of wisdom is greater than a complete number of '''warriors''' guarding a city. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Sulemanu yana nufin cewa muhimmancin hikima ta fi na cikakkun adadin '''mayaka''' masu tsaron birni. | Sulemanu yana nufin cewa muhimmancin hikima ta fi na cikakkun adadin '''mayaka''' masu tsaron birni. | ||

The first time he conquered Jerusalem, he captured King Jehoiachin, the princes, the '''warriors''', and the craftsmen, and he took them all to Babylon. | The first time he conquered Jerusalem, he captured King Jehoiachin, the princes, the '''warriors''', and the craftsmen, and he took them all to Babylon. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
A lokaci na farko da ya ci Urushalima da yaƙi, ya kama Sarki Jehoiachin da hakimai da sojoji da maƙera kuma ya kawo su Babila. | A lokaci na farko da ya ci Urushalima da yaƙi, ya kama Sarki Jehoiachin da hakimai da sojoji da maƙera kuma ya kawo su Babila. | ||

Latest revision as of 20:24, 14 April 2021
16:1, 2, 11-13) On the run from the jealous and murderous King Saul, David was dwelling in the wilderness with his 600 loyal warriors.
16:1, 2, 11-13) Dauda ya gudo daga Sarki Saul mai kishi da kisa, kuma ya ɓoye a cikin jeji tare da sojojinsa masu aminci ɗari shida.
An Egyptian document from the 13th century B.C.E. mentions that some fearsome warriors in the region of Canaan were over eight feet (2.4 m) in height.
Wani littafin da Masarawa suka rubuta a ƙarni na 13 kafin haihuwar Yesu ya ce wasu ƙattai a yankin Ka’aniyawa suna wuce tsawon kafa takwas, wato mita biyu da ɗigo huɗu.
This “one seated on the horse” is God’s Son, Jesus Christ, who is appointed by God to lead legions of angelic warriors to victory over God’s enemies.
Wannan “wanda ke kan doki” shi ne ɗan Allah, Yesu Kristi, wanda Allah ya naɗa domin ya ja-gorance rundunan mayaƙa mala’iku zuwa nasara a kan magabtan Allah.
Still, as spiritual warriors, we need to cultivate survival skills.
Amma, mu masu yaƙi na ruhaniya muna bukatar mu koyi dabarun tsira.
However, an expedient arrangement allows them to get wives, and their number increases to nearly 60,000 warriors by the time of David’s rulership. —1 Chronicles 7:6-11.
Amma wani shirin da aka yi ya sa sun sami mata, kuma yawansu ya ƙaru zuwa mayaƙa kusan 60,000 a lokacin sarautar Dauda.—1 Tarihi 7:6-11.
15 When Habakkuk says “warriors . . . moved tempestuously to scatter me,” the prophet speaks for Jehovah’s anointed servants.
15 Yayin da Habakkuk ya ce “mayaƙa . . . suka zo kamar guguwa domin su warwatsa ni,” annabin yana magana ne a maimakon bayin Jehovah shafaffu.
37:5-7) Jehovah, in turn, answered their prayers for help by sending an angel to strike down in one night 185,000 warriors in the camp of the Assyrians.
37:5-7) Jehobah ya amsa addu’o’insu na taimako ta wajen aika mala’ika guda ya halaka runduna 185,000 a cikin dare ɗaya a sansanin Assuriyawa.
(Deuteronomy 9:1, 2) Yes, these giant warriors were proverbial!
(Kubawar Shari’a 9:1, 2) Hakika, waɗannan jarumai ƙattai sanannu ne!
The situation of Ittai and his followers may have caused David to recall his own days as an exiled fugitive when he and 600 Israelite warriors relocated to Philistine territory and entered the domain of Achish, the king of Gath.
Mai yiwuwa yanayin Ittai da mabiyansa ya sa Dauda ya tuna da lokacin da yake zaman bauta sa’ad da shi da jarumai Isra’ilawa ɗari shida suka ƙaura zuwa yankin Filistiya kuma suka shiga unguwar Achish, sarkin Gath.
12:8 —In what way were the faces of the Gadite warriors like “the faces of lions”?
12:8—A wace hanya ce fuskokin jaruman ƙabilar Gad “kamar na zakoki”?
(3) Even though the men of Gibeon were warriors, why did they deceive Joshua and make peace with Israel?
(3) Me ya sa Gibeyonawa suka yi wa Joshua ƙarya kuma suka sasanta da Isra’ila duk da cewa su jarumai ne?
Gone from the city streets would be the sounds of commerce, the cries of warriors, the chants of priests.
Ba za a ji harkoki cikin titunan birninta ba kuma, ba muryar mayaƙa, da waƙe-waƙen firistoci.
Or think of the modern-day “Christian” gunmen in a recent civil war who, “just like medieval warriors who had saints’ names on their sword hilts, taped pictures of the Virgin to their rifle butts.”
Ko kuma ka yi tunanin “Kirista” ’yan bindiga daɗi na zamani a yaƙin basasa, “kamar mayaƙan zamanin jahiliyya da suke da sunayen waliyai a kan takobansu, suka liƙa hotunan Maryamu a gindin bindigarsu.”
David was perhaps likening the victorious Israelite warriors coming forth from a battle to such a dove —strong of wing and brilliant in appearance.
Wataƙila Dauda yana kwatanta Isra’ilawa mayaƙa ne da suka ci nasara da waɗannan kurciyoyi, masu fukafukai masu ƙarfi kuma masu haske.
On their way back to their inheritance east of the Jordan, the warriors of Reuben, Gad, and the half tribe of Manasseh set up an altar that is “great in conspicuousness.”
A kan hanyarsu ta komawa wajen gadōnsu da ke gabashin Urdun, mayaƙan Ra’ubainawa, da Gadawa, da rabin ƙabilar Manassa suka “gina babban bagade.”
This time, though, he had insulted the wrong man —the beloved commander of a loyal and well-trained band of warriors.
Amma, a wannan lokacin, ya wulaƙanta wanda ya fi ƙarfinsa, wato, shugaban wasu mayaƙa ƙwararru kuma masu aminci.
Right at that moment, some 400 warriors were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband.
A daidai wannan lokacin, mayaƙa ɗari huɗu suna kan hanya, sun ƙudurta cewa za su kashe duka mazan da ke gidan Nabal, mijin Abigail.
Right at that moment, some 400 warriors were on the way, determined to kill off every male in the household of Nabal, Abigail’s husband.
Mayaƙa aƙalla ɗari huɗu suna nan tafe, kuma sun ƙudurta cewa za su kashe dukan mazajen da ke gidan Nabal, mijin Abigail.
However, as stated at 2 Samuel 23:18, 19, he was the head of 30 warriors and was more distinguished than any of them.
Amma, kamar yadda aka ambata a 2 Sama’ila 23:18, 19, ya shugabanci mayaƙa 30 kuma ya fi dukansu shahara.
Moreover, there are all the Gittites —Ittai and his 600 warriors. —2 Sam.
Bugu da ƙari, har da dukan Gatiyawa, wato, Ittai da jarumansa ɗari shida.—2 Sam.
7 Likely, those defenseless Israelite soldiers wondered how they would protect their family if enemy warriors raided their camp.
7 Wataƙila waɗannan sojojin sun yi tunanin yadda za su kāre iyalinsu idan abokan gābansu suka kawo musu hari.
They will use their arms, or “rods,” against their own warriors.
Za su yi amfani da makamansu, ko kuma “sanduna,” akan mayaƙan nasu.
(1 Samuel 16:1, 2, 11-13) On the run from the jealous and murderous King Saul, David was dwelling in the wilderness with his 600 loyal warriors.
(1 Samuila 16:1, 2, 11-13) Sa’ad da ya gudu daga Sarki Saul mai kishi da kisa, Dauda yana zaune a cikin jeji tare da rundunarsa ɗari shida masu aminci.
Solomon is saying that the protective value of wisdom is greater than a complete number of warriors guarding a city.
Sulemanu yana nufin cewa muhimmancin hikima ta fi na cikakkun adadin mayaka masu tsaron birni.
The first time he conquered Jerusalem, he captured King Jehoiachin, the princes, the warriors, and the craftsmen, and he took them all to Babylon.
A lokaci na farko da ya ci Urushalima da yaƙi, ya kama Sarki Jehoiachin da hakimai da sojoji da maƙera kuma ya kawo su Babila.