Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:99 names of Allah: Difference between revisions

Category page
No edit summary
No edit summary
Line 36: Line 36:
# '''Al Sami' (السميع)''' The All Hearing; Allah Maɗaukaki shi ne mai riskar dukkan abin ji, sannan babu wani abu na ji da yake tsere masa. Jin roƙon wani ko tasbihin wani ko zikirin wani ba ya shagalar da shi ga barin jin kira ko zikiri ko tasbihin sauran bayinsa. Mai ji.

# '''Al Basir (البصير)''' The All Seeing; Allah Maɗaukaki shi ne yake Mahalicci, kuma yana ganin komai. Duka abin da suke cikin Sammai Maɗaukaka da abinda yake cikin Ƙasa da abinda yake tsakanin Sama da Kasa da abinda yake ƙarƙashin Ƙasa duk ba wanda yake ɓuya a gare shi. Mai gani.

# '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci.
# '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/477980990077232]
# '''Al 'Adl (العدل)''' The Utterly Just; Allah Maɗaukaki shi ne tsarkakakke ga barin zalunci ko danniya. Allah babu zalunci ko danniya a cikin lamarinSa. Mai adalci.  

# '''Al Latif (اللطيف)''' The Subtly Kind; Allah Maɗaukaki shi ne Masani da abin da dukkan abubuwan da suke ɓoye, kuma shi ne wanda yake tausasawa bayinSa ta inda ba su sani ba. Shi yake tsare musu abubuwan da zai taimakesu da mas'alarsu ta rayuwa ta inda basa zato, kuma basa tsammani, kuma Shi ne wanda yake ɓoye ƙarshen al'amura a cikin afkuwar kishiyoyinsu lokacin da suke afkuwa. Mai tausasawa.

Line 86: Line 86:
# '''Al Baatin (الباطن)''' The Hidden; the All Encompassing;  Boyayye. Allah Maɗaukaki shine wanda ba yanda za ayi hankali ko wata fahimta ta iya riskar zatinsa, don haka ya zama boyayye a gurin hankula da kuma fahimta, duk inda suka kai ba zasu iya fahimtar zatin Allah ba.

# '''Al Waali (الوالي)''' The Patron, The Ruler; Allah Maɗaukaki shine wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa ta hanyar riritasu da kuma tattalinsu da kuma gwargwadasu da kuma yin aiki a kansu.

# '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted;  Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa.
# '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted;  Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/4082642151815463]
# '''Al Barr (البر)''' The Most Kind and Righteous, The Doer of Good; Mai kyautatawa. Allah Maɗaukaki shine me yalwar kyautayi, kuma mai cika alƙawarinsa.

# '''At Tawwaab (التواب)''' The Ever Returning, Ever Relenting; Mai karbar tuba. Allah Maɗaukaki shine wanda yake samar da sababan tuba ga bayinsa. Mai in tausayi maimakon fushi.