More actions
Created page with "Whatever our personal '''preferences''' in this regard may be, we should recognize that other mature Christians may have viewpoints different from our own. —Romans 14:3, 4...." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Ko da menene '''zaɓenmu''', ya kamata mu fahimci cewa wasu ƙwararrun Kiristoci suna iya kasancewa da ra’ayoyin da suka bambanta da namu.—Romawa 14:3, 4. | Ko da menene '''zaɓenmu''', ya kamata mu fahimci cewa wasu ƙwararrun Kiristoci suna iya kasancewa da ra’ayoyin da suka bambanta da namu.—Romawa 14:3, 4. | ||

And those with similar '''preferences''' in recreation often spend much time together. | And those with similar '''preferences''' in recreation often spend much time together. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Kuma waɗanda suke '''son nishaɗi''' irin ɗaya sau da yawa sukan kasance tare. | Kuma waɗanda suke '''son nishaɗi''' irin ɗaya sau da yawa sukan kasance tare. | ||

When we have the opportunity, let us willingly forgo our '''preferences''' in behalf of others. | When we have the opportunity, let us willingly forgo our '''preferences''' in behalf of others. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Sa’ad da muka samu zarafi, bari mu bar abubuwa da muke '''so''' da '''son''' rai a madadin wasu. | Sa’ad da muka samu zarafi, bari mu bar abubuwa da muke '''so''' da '''son''' rai a madadin wasu. | ||

For the dedicated Christian who cherishes his place in the congregation, though, personal '''preferences''' should not be the sole determining factor when making decisions. | For the dedicated Christian who cherishes his place in the congregation, though, personal '''preferences''' should not be the sole determining factor when making decisions. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Amma, ga Kiristan da ya keɓe kansa kuma yake ɗaukan matsayinsa a cikin ikilisiya da tamani, bai kamata '''abubuwan''' da yake '''so''' su zama abubuwan da za su taimaka masa wajen tsai da shawara ba. | Amma, ga Kiristan da ya keɓe kansa kuma yake ɗaukan matsayinsa a cikin ikilisiya da tamani, bai kamata '''abubuwan''' da yake '''so''' su zama abubuwan da za su taimaka masa wajen tsai da shawara ba. | ||

10:23, 32) In matters involving personal '''preferences''', then, it is the course of wisdom to ask ourselves: ‘Am I willing to forgo certain rights when the peace of the congregation is threatened? | 10:23, 32) In matters involving personal '''preferences''', then, it is the course of wisdom to ask ourselves: ‘Am I willing to forgo certain rights when the peace of the congregation is threatened? | ||
Line 27: | Line 27: | ||
10:23, 32) A al’amuran da suka shafi abubuwan da '''muke so''', yana da kyau mu tambayi kanmu: ‘Ina a shirye na yi watsi da wasu abubuwa idan za su shafi salama na ikilisiya? | 10:23, 32) A al’amuran da suka shafi abubuwan da '''muke so''', yana da kyau mu tambayi kanmu: ‘Ina a shirye na yi watsi da wasu abubuwa idan za su shafi salama na ikilisiya? | ||

They put the welfare of their families ahead of their own desires and '''preferences'''. | They put the welfare of their families ahead of their own desires and '''preferences'''. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Suna sa zaman lafiyar iyalansu a kan gaba da '''abin''' da suke '''so'''. | Suna sa zaman lafiyar iyalansu a kan gaba da '''abin''' da suke '''so'''. | ||

In that case, you may have to forgo personal '''preferences'''. | In that case, you may have to forgo personal '''preferences'''. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
A wannan yanayin, mai yiwuwa kana bukatar ka yi waɗannan abubuwan da ba ka '''so'''. | A wannan yanayin, mai yiwuwa kana bukatar ka yi waɗannan abubuwan da ba ka '''so'''. | ||

Would it not be easier for the wife to respect her husband when she sees that he manifests humility and gives sincere consideration to her likes and dislikes rather than being concerned only about his own '''preferences'''? | Would it not be easier for the wife to respect her husband when she sees that he manifests humility and gives sincere consideration to her likes and dislikes rather than being concerned only about his own '''preferences'''? | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Idan mijin ya kasance da tawali’u kuma ya daraja ra’ayinta, zai yi mata sauƙi ta yi masa '''biyayya'''. | Idan mijin ya kasance da tawali’u kuma ya daraja ra’ayinta, zai yi mata sauƙi ta yi masa '''biyayya'''. | ||

Please be considerate of others, even sacrificing our '''preferences''' for the sake of our brothers. | Please be considerate of others, even sacrificing our '''preferences''' for the sake of our brothers. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Ku yi la’akari da wasu, kuma '''ku''' yi sadaukarwa dominsu. | Ku yi la’akari da wasu, kuma '''ku''' yi sadaukarwa dominsu. | ||

Should You Insist on Your Personal '''Preferences'''? | Should You Insist on Your Personal '''Preferences'''? | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Ya Kamata Ne Ka Nace wa '''Abubuwan''' da Ka '''Fi So'''? | Ya Kamata Ne Ka Nace wa '''Abubuwan''' da Ka '''Fi So'''? | ||

We must be careful to teach Jehovah’s ways, not promoting personal '''preferences''' | We must be careful to teach Jehovah’s ways, not promoting personal '''preferences''' | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Dole ne mu mai da hankali domin mu koyar da hanyoyin Jehovah, ba ma ɗaukaka namu '''ra’ayin''' ba | Dole ne mu mai da hankali domin mu koyar da hanyoyin Jehovah, ba ma ɗaukaka namu '''ra’ayin''' ba | ||

(1 Corinthians 10:24-33) Paul did not say that we had to set aside all personal '''preferences''', but he urged us not to do anything that might embolden someone else to do what his conscience told him was wrong. | (1 Corinthians 10:24-33) Paul did not say that we had to set aside all personal '''preferences''', but he urged us not to do anything that might embolden someone else to do what his conscience told him was wrong. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
(1 Korinthiyawa 10:24-33) Bulus bai ce muna bukatar mu kawar da dukan abin da muke '''so''' ba, amma ya aririce mu kada mu ɗora wa wani abin da lamirinsa bai yarda da shi ba. | (1 Korinthiyawa 10:24-33) Bulus bai ce muna bukatar mu kawar da dukan abin da muke '''so''' ba, amma ya aririce mu kada mu ɗora wa wani abin da lamirinsa bai yarda da shi ba. | ||

When it comes to doing God’s will, to what extent are we willing to forgo personal '''preferences'''? | When it comes to doing God’s will, to what extent are we willing to forgo personal '''preferences'''? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Muna shirye ne mu bar abubuwa da muke '''so''' don mu yi nufin Allah? | Muna shirye ne mu bar abubuwa da muke '''so''' don mu yi nufin Allah? | ||

They are demanding, selfish, and opinionated, believing that their personal “rights” and '''preferences''' must be accommodated at all costs. | They are demanding, selfish, and opinionated, believing that their personal “rights” and '''preferences''' must be accommodated at all costs. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Masu butulci ne, masu son kai, masu son bin nasu ra’ayi kuma, suna gaskata cewa “damarsu” da '''abin''' da suke '''so''' tilas ne kowa ya amince da shi. | Masu butulci ne, masu son kai, masu son bin nasu ra’ayi kuma, suna gaskata cewa “damarsu” da '''abin''' da suke '''so''' tilas ne kowa ya amince da shi. | ||

Rather, we are guided by Scriptural principles that allow room for personal '''preferences'''. w16.09 3:3, 4 | Rather, we are guided by Scriptural principles that allow room for personal '''preferences'''. w16.09 3:3, 4 | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Maimakon hakan, ƙa’idodin da ke cikin Littafi Mai Tsarki za su taimaka mana mu tsai da shawara mai kyau a kan irin shigar da '''muke so''' mu yi. w16.09 3:3, 4 | Maimakon hakan, ƙa’idodin da ke cikin Littafi Mai Tsarki za su taimaka mana mu tsai da shawara mai kyau a kan irin shigar da '''muke so''' mu yi. w16.09 3:3, 4 | ||

7 No doubt Esther prepared that feast carefully, seeing to it that in every detail she catered to her husband’s '''preferences'''. | 7 No doubt Esther prepared that feast carefully, seeing to it that in every detail she catered to her husband’s '''preferences'''. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
7 Babu shakka, Esther ta shirya wannan liyafar da kyau kuma ta tabbatar cewa ta shirya dukan abubuwan da maigidanta yake '''so'''. | 7 Babu shakka, Esther ta shirya wannan liyafar da kyau kuma ta tabbatar cewa ta shirya dukan abubuwan da maigidanta yake '''so'''. | ||

We need to take into account the consciences and sensitivities of those around us, putting their peace of mind and welfare ahead of our own '''preferences'''. | We need to take into account the consciences and sensitivities of those around us, putting their peace of mind and welfare ahead of our own '''preferences'''. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Muna son mu faranta wa mutane rai fiye da yadda muke '''son''' mu faranta kanmu. | Muna son mu faranta wa mutane rai fiye da yadda muke '''son''' mu faranta kanmu. | ||

Are you willing to forgo your personal '''preferences''' in your choice of fashion? | Are you willing to forgo your personal '''preferences''' in your choice of fashion? | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Kana shirye ka bar abubuwa da kake '''so''' sa’ad da kake zaɓan tufafi da za ka saka? | Kana shirye ka bar abubuwa da kake '''so''' sa’ad da kake zaɓan tufafi da za ka saka? | ||

12 If we are not careful, we could be tempted to weave personal '''preferences''' or opinions in with our teaching. | 12 If we are not careful, we could be tempted to weave personal '''preferences''' or opinions in with our teaching. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
12 Idan ba mu mai da hankali ba, za mu iya jarabtuwa mu saka namu ra’ayin ko kuma '''abin''' da muka '''fi so''' cikin abin da muke koyarwa. | 12 Idan ba mu mai da hankali ba, za mu iya jarabtuwa mu saka namu ra’ayin ko kuma '''abin''' da muka '''fi so''' cikin abin da muke koyarwa. | ||

Never should we sacrifice peaceful relationships for the sake of financial gain, personal '''preferences''', or pride. | Never should we sacrifice peaceful relationships for the sake of financial gain, personal '''preferences''', or pride. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Kada mu daina dangantaka na salama domin muna son riba ta kuɗi, abubuwa da '''muka fi so''', ko kuma fahariya. | Kada mu daina dangantaka na salama domin muna son riba ta kuɗi, abubuwa da '''muka fi so''', ko kuma fahariya. | ||

TRY THIS: When discussing matters that will affect your marriage partner, (1) explain how you would like to handle the situation, but present your thoughts as suggestions, not final decisions or ultimatums; (2) ask your spouse to express his or her opinion, and acknowledge your spouse’s right to hold a different viewpoint; and (3) “let your reasonableness become known” by adopting your mate’s '''preferences''' whenever possible. —Philippians 4:5. | TRY THIS: When discussing matters that will affect your marriage partner, (1) explain how you would like to handle the situation, but present your thoughts as suggestions, not final decisions or ultimatums; (2) ask your spouse to express his or her opinion, and acknowledge your spouse’s right to hold a different viewpoint; and (3) “let your reasonableness become known” by adopting your mate’s '''preferences''' whenever possible. —Philippians 4:5. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
GWADA WANNAN: Sa’ad da kake tattauna abin da zai shafi matarka, (1) ka bayyana yadda kake son ka bi da yanayin, amma ka faɗi ra’ayinka a matsayin shawara, ba kamar ka riga ka yanke shawarar ba, (2) ka sa matarka ta faɗi nata ra’ayin, kuma ka nuna cewa kowannenku yana da damar kasancewa da ra’ayi dabam, kuma (3) “ku bari jimrewarku ta sanu” ta wajen amincewa da shawarar '''abokiyar''' aurenku a duk lokacin da hakan ya yiwu.—Filibiyawa 4:5. | GWADA WANNAN: Sa’ad da kake tattauna abin da zai shafi matarka, (1) ka bayyana yadda kake son ka bi da yanayin, amma ka faɗi ra’ayinka a matsayin shawara, ba kamar ka riga ka yanke shawarar ba, (2) ka sa matarka ta faɗi nata ra’ayin, kuma ka nuna cewa kowannenku yana da damar kasancewa da ra’ayi dabam, kuma (3) “ku bari jimrewarku ta sanu” ta wajen amincewa da shawarar '''abokiyar''' aurenku a duk lokacin da hakan ya yiwu.—Filibiyawa 4:5. | ||

It demands that you be willing to forgo your own '''preferences''' in order to please your mate. | It demands that you be willing to forgo your own '''preferences''' in order to please your mate. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Yana bukatar ka saɗaukar da kanka don '''abokiyar''' aurenka. | Yana bukatar ka saɗaukar da kanka don '''abokiyar''' aurenka. | ||

We have always felt that regardless of our '''preferences''', we should go wherever Jehovah’s organization assigned us to go. | We have always felt that regardless of our '''preferences''', we should go wherever Jehovah’s organization assigned us to go. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Ra’ayinmu shi ne, ya kamata mu '''je''' duk inda ƙungiyar Jehobah ta ce mu je. | Ra’ayinmu shi ne, ya kamata mu '''je''' duk inda ƙungiyar Jehobah ta ce mu je. | ||

10:23) That certainly helps us to see that there are far more important factors to consider than our own '''preferences''' when it comes to exercising personal freedom in all aspects of our life. | 10:23) That certainly helps us to see that there are far more important factors to consider than our own '''preferences''' when it comes to exercising personal freedom in all aspects of our life. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
10:23) Hakika, wannan ya nuna mana cewa da akwai '''abubuwan''' da suka fi abin da muke '''so''' muhimmanci. | 10:23) Hakika, wannan ya nuna mana cewa da akwai '''abubuwan''' da suka fi abin da muke '''so''' muhimmanci. | ||

Not insisting on our personal '''preferences''' also brings blessings in small matters. | Not insisting on our personal '''preferences''' also brings blessings in small matters. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Ƙin nace wa '''abin''' da muka '''fi so''' zai sa mu sami albarka a ƙananan batutuwa. | Ƙin nace wa '''abin''' da muka '''fi so''' zai sa mu sami albarka a ƙananan batutuwa. | ||