More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 55: | Line 55: | ||
# '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | # '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | ||
# '''Al Hakim (الحكيم)''' The Wise; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake da adalci wajen ƙaddara abu da kuma gwada shi. Mai hikima. | # '''Al Hakim (الحكيم)''' The Wise; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake da adalci wajen ƙaddara abu da kuma gwada shi. Mai hikima. | ||
# '''Al Wadud (الودود)''' The Loving, the Kind One; Allah Maɗaukaki shi ne me [[tsanani|tsananin]] [[ƙauna]] ga bayaninsa. Masoyi. | # '''[[99 names of Allah/Al Wadud-The Most Loving|Al Wadud (الودود]])''' The Loving, the Kind One; Allah Maɗaukaki shi ne me [[tsanani|tsananin]] [[ƙauna]] ga bayaninsa. Masoyi. | ||
# '''Al Majid (المجيد)''' The All Glorious; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma, wanda ya kaɗaita da maɗaukakiyar daraja, wadda take cikakkiya. Mai cikakkiyar siffa. | # '''Al Majid (المجيد)''' The All Glorious; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma, wanda ya kaɗaita da maɗaukakiyar daraja, wadda take cikakkiya. Mai cikakkiyar siffa. | ||
# '''Al Ba'ith (الباعث)''' The Raiser of the Dead; Allah Maɗaukaki shi ne me aiko Manzanni da hukunce-hukunce, shi ne me tashin tayuka bayan an yi bacci, shi ne mai tashin halitta bayan an mutu kuma ya yiwa kowa hisabi. Mai aiko Manzanni. | # '''Al Ba'ith (الباعث)''' The Raiser of the Dead; Allah Maɗaukaki shi ne me aiko Manzanni da hukunce-hukunce, shi ne me tashin tayuka bayan an yi bacci, shi ne mai tashin halitta bayan an mutu kuma ya yiwa kowa hisabi. Mai aiko Manzanni. |